Jihar Niger
Rahotanni daga jihar Neja sun nuna cewa wasu 'yan fashi da makami sun yi garkuwa da kwamishinan yada labarai na jihar a garinsa da ke Tafa, Alhaji Sani Idris.
Labarin dake shigowa yanzun daga jihar Neja na nuna cewa wasu masu garkuwa sun yi awon gaba da shugaban jam'iyyar APC na shiyyar C, Aminu Bobi, da yammacin yau.
Gwamnatin jihar Neja ta yi jimamin rasuwar tsohon sanata daga Neja ta Arewa, Nuhu Aliyu. Gwamnatin ta ce tsohon dan majalisar ya cancanci a yi koyi da shi.
Gwamnatin jihar Neja ta bayar da dalilan da zasu iya janyo bacin lokaci wurin ceto yaran makarantar islamiyyar Salihu Tanko dake Tegina DailyNigerian tace haka.
Shugaban ƙungiyar gwamnoni (NGF), Kayode Fayemi, ya koka da yanayin rashin samun kuɗaɗen shiga a ƙasr nan, amma duk da haka, yace gwamnoni suna namijin kokari.
Wasu mutane ɗauke da bindigu da ake tsammanin masu garkuwa ne sun kutsa kai gidajen jama'a a Suleja, inda suka sace kananan yara da wasu manyan mutane bakwai
An kame wani mutum da ake zargin yana karbar kudin fansa ta asusun banki, lamarin da ya jawo rikici tsakanin mutumin da wani wanda ya biya kudin fansa ta banki.
Da yake wannan bayanin, wanda ya kasance mai jigilar kudin fansa tsakanin iyaye da 'yan fashin, Malam Kassimu Barangana ya ce an tsare yaran wurare 25 a daji.
Mai Martaba Sarkin Kontagora, Alhaji Sa'idu Namaska ya roki yan bindiga su dena hare-hare su kyalle manoma su koma gonakinsu don kaucewa yunwa da karancin abinc
Jihar Niger
Samu kari