Jihar Niger
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci sojoji, 'yan sanda da sauran hukumimin tsaro da su tabbatar da gaggauta ceto dukkan wadanda aka sace, Buhari ya sanar.
Jami'an hukumar tsaro ta farin kaya sun kama malamai, jami'ai da masu siyar da abinci da ke kula da shirin ciyar da makarantu na gwamnatin tarayya a jihar Neja.
Bayan dogon lokaci da sace ɗalibai a makarantar islamiyya dake garin Tegina, jihar Neja, gwamnatin jihar tace tana sane da wurin da yan bindigan ke tsare dasu.
Hukumar shirya jarabawa ta kasa (NECO) ta ce tana bin gwamnatocin jihohin Zamfara, da Adamawa, da Kano, da Gombe, da Borno da kuma Neja bashin Naira biliyan 1.8
A duk lokacin da wata gwamnati da gudanar da bincike a ma'aikatanta, sai kaji rahoton an gano bara gurbi, gwamnatin Neja ta kori wasu ma'aikata da basu dace ba.
Kungiyoyin ta'addanci na Jama’atu Ahlul Sunnah lid Da’awatu wal Jihad (Boko Haram) da Islamic State in West Africa Province (ISWAP) da Jama’atu Ansarul Muslimi
Bayan dawowar gwamnan jihar Neja daga tafiyar da yayi zuwa waje, Gwamna Abubakar Sani Bello, ya bayyana cewa mafi yawancin yan bindiga ba yan Najeriya ba ne.
An yi musayar wuta tsakanin 'yan bindiga da sojoin Najeriya, lamarin da ya kai ga kishe 'yan bindiga 15 da kuma jarumin soja daya. An gano gawarwakinsu a daji.
Mutane 15 cikin wadanda masu garkuwa suka sace a yayin da suka kai hari makarantar Islamiyya a Tegina, jihar Niger sun tsere daga hannun masu garkuwa a lokacin
Jihar Niger
Samu kari