Nasir Ahmad El-Rufai
‘Yan bindiga sun yi tabargaza a Kaduna, sun hallaka Iyalin wani Basarake a jiya da dare. ‘Yan bindiga sun aika Mai Unguwar Atyap da ‘Dansa lahira a Zangon Kataf
Gwamna El-Rufai wanda ya nuna damuwa kan lamarin, ya umurci kwamishinan yan sanda da daraktan hukumar tsaro ta DSS da su hadu da rundunar soji su tsamo makasan.
Za ku ji ‘Yan bindiga sun buda wuta ga Matafiya a kan titin Abuja zuwa Kaduna. ‘Yan bindigan sun yi nasarar yin ta’adi ba tare da jami’an tsaro sun kawo doki.
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, ya mika ta'aziyyar rasuwar tsohon gwamnan jihar, Alhaji Balarabe Musa, ya ce suna alfahari da aikinsa a jihar.
Kukan Sarkin na Zazzau ya zo ne a daidai lokacin da ya ke fadin; "ina godiya ga Allah da gwamnatin jihar Kaduna a kan wannan nadi da aka yi min a matsayin Sarki
A karo na biyu a cikin wannan shekarar, an sake tsintar gawar matasan 'yammata biyu da mutanen ba'a san ko su waye ba suka jefar a unguwar Kurmin Mashi da ke ci
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya bayyana halaye 9 wadanda suka dace da na sarakunan addini da suka janyo ya nada Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli, a sarki.
Mun ji cewa Fastocin wasu daga cikin kusoshin jam’iyyar APC sun fara yawo a wurare. Wadanda hotunan na su ke yawo sun karyata jita-jitar su na neman mulki.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya musanta sanin masu hada hotunansa a fosta da sunan kamfen dinsa a matsayin mataimakin shugaban kasa a zaben 2023.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari