Nasir Ahmad El-Rufai
Sai dai, dokar ta baci ta tsawon 24 za ta cigaba a kananan hukumomin Chikun da Kaduna ta kudu har zuwa sanarwa ta gaba da za fitar ranar Talata, kamar yadda kwa
Ƙungiyar tuntuba da cigaban Arewa (ACF) a ranar Laraba ta yi gargaɗin cewa ya kamata shugabannin Najeriya sun sani ba za su cigaba da yin burus da matasa da ku
Asusun VAT da sauran haraji sun yi kasa kadan a watan da ya wuce. Idan aka kamanta da abin da aka raba a watan Agusta, za a ga cewa an samu raguwar N200bn.
Daga karshe, gwamnatin jihar Kaduna karkashin Gwamna Nasir Ahmad El-Rufai ta amince da bude makarantu a ranakun 18 da 19 ga watan Oktoba don ci gaba da karatu.
Sarki Ahmed Nuhu Bamalli ne sarki na farko daga gidan mallawa cikin shekaru 100, tun bayan rasuwar kakansa Sarki Alu Dan Sidi, wanda ya rasu a shekarar 1920.
Bayan kwana da kwanaki malamai da Daliban da aka sace a Kaduna sun dawo gida, sun samu ‘yanci. Mun ji cewa har an biya kudi, amma ba a san nawa aka biya ba.
Ƙungiyar Shugabannin Ƙananan Hukumomi ta Najeriya, ALGON, ta tsige mataimakin ta na ƙasa Mohammed Aliyu Soba daga muƙaminsa, ta maye gurbinsa da wani sabo.
Ahmed Nuhu Bamalli ya gaji Sarki Shehu Idris a kasar Zazzau. A lokacin da Sarkin Zazau ya rasu, Ambasada Ahmed Bamalli ba ya kasar, sai bayan kwanaki ya dawo.
Ana ta magana game da nadin sabon Sarkin Zazzau da aka yi, Mun kawo abin da kungiyar Gwamnonin Arewa da irinsu Bola Tinubu su ka fada bayan nadin da aka yi.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari