Nasir Ahmad El-Rufai
Wasu da ake zaton yan bindiga ne sun sake kai farmaki wani gari a karamar hukumar Jemaa ta jihar Kaduna a ranar Lahadi, 2 ga watan Nuwamba, sun kashe rai 7.
Gwamnatin Buhari za tayi kokarin kammala titin Abuja zuwa Kano. Zainab Ahmed ta ce ana sa rai cewa za a gama wannan aiki kafin Shugaba Buhari ya bar mulki.
Akasin kiran da ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Fashola yayi, na batun karba-karba tsakanin yankunan Najeriya wurin mulki, gwamnan jihar Kaduna ba mafita.
Malamin Jami’ar ABU Zaria ya aikawa Gwamna El-Rufai budaddiyar wasika. A wasikar ta sa, Muhammad Hashim Suleiman ya ba gwamnan Kaduna shawararwari da sauransu.
Amma gwamnan, wanda ya yi magana lokacin amsa tambayoyi yayin taron tattalin arziƙin Najeriya karo na 26 dake gudana a halin yanzu a Transcorp Hilton, Abuja, ya
'Yan bindiga sun kashe mutane biyu a garin Maigiginya da ke karamar hukumar Igabi na jihar Kaduna. An kai harin ne misalin karfe uku na daren ranar Talata kamar
A tsakiyar watan Nuwamban 2020 ne ‘Yan bindiga su ka shiga gidajen ma’aikatan Nuhu Bamalli Polytechnic su ka yi ta’adi, yanzu an fito da Malamin da aka sace.
Za ku ji yadda aka bada N500, 000 da lemu kafin a kubutar da Daliban ABU da aka sace. ‘Yan bindiga sun ba wata wanda aka sace kyautar kudi ta saye sabulun wanka
An daura auren dan gwamnan jihar Kaduna, Bashir El-Rufai da amaryarsa Halima Nwakaego Kazaure a yau Asabar, 21 ga watan Nuwamba inda manyan mutane suka hallara.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari