Nasir Ahmad El-Rufai
An mutu a mummunan harin gayyar da ‘Yan bindiga su ka kai a Kaduna. Gwamnatin jihar Kaduna tace an mata kashe mutum 14 daga Alhamis zuwa Asabar din da ta wuce.
A cewar El-Rufa'i, "bugu da kari a kan matakan da aka dauka a makon da ya gabata, gwamnatin jihar Kaduna (KDSG) ta umarci ma'aikata daga kasa da mataki na agida
Gwamna Nasir El-Rufai ya ce ya na kokarin shigo da sababbin magungunan Coronavirus da aka kirkira. Gwamnatin Kaduna za ta yi cefanen kwayoyin da aka kirkiro.
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayar da umarnin rufe dukkan wasu wuraren taron biki, gidajen rawar disko, da cibiyoyin motsa jiki, a wani yunkuri na dakile yaduwar k
A makon nan Gwamnatin Shugaba Buhari zata fara aikin gina gidaje 300, 000. Jihohi sun ba Gwamnatin Tarayya filayen da za a gina kananan gidajen ini Laolu Akande
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufa'i, ya sanar da cewa ya sake killace bayan wasu na hannun damarsa da hadimansa sun kamu da kwayar cutar korona, kamar
Hadimin gwamnan ya kara da cewa babu abinda zai hana gwamnan Kaduna ya sake saka dokar kulle jama'a matukar basu kiyaye sharudan kare kai domin dakile yaduwar
Sama da shekaru kenan muna sanarwar jan kunne da gargaɗar jama'a kan kada su siya, ko su siyar, ko su saka kansu cikin dukkan wata hada-hada ko cinikayyar malla
A ranar Lahadin nan Gwamnati ta ba Jigawa N47b da ta kashe. N10b daga cikin kudin sun fito ne daga aikin filin jirgin da jihar tayi sai kuma bashin Paris Club.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari