Nasir Ahmad El-Rufai
Jami'ar Jihar Kaduna (KASU) ta kara wa malamai 12 girma zuwa matsayin furofesohi yayin da wasu takwas kuma ta musu karin girma zuwa matakin mataimakan furofesos
Rahotanni daga Kaduna na cewa gamayyar jami'an tsaro sun kutsa gidan Sheikh Dahiru Usman Bauchi, inda suka kwashe duka almajiran da ke kwance a tsakar dare.
Rt. Hon. Aminu Shagali ya roki Yusuf Zailani da Sanata Uba Sani suyi sulhu. Shagali ya shiga tsakanin Jiga-jigan APC dake rikici, yana neman a samu ayi sulhu.
'Yan bindiga sun kai hari ranar Laraba kauyen Katarma a karamar hukumar Chikun da ke jihar Kaduna, tare da kashe mutum 4 ciki harda jami'an sintiri kafin su yi
An gurfanar kakakin PDP na Kaduna tare da wasu mutane da laifin aikata badala a otal din da aka shirya chasun badala. Masu lafin sun musa zargin da a ke musu.
Gwamnatin jihar ta saki kudadde kimanin N100m don yaqi da tamowa a fadin jihar. Gwamnatin ta bayyana tana ci gaba da shirin don inganta lafiyar yara masu fama.
Hukumar raya birnin Kaduna (KASUPDA) ta bayyana cewa ta rushe Otal din ne bisa umarnin gwamnan jihar, Nasir El-Rufa'i, bisa zargin shirya casun da ya saba da al
Reno Omokri ya yi martani a kan rushe otal din da gwamnatin jihar Kaduna tayi sakamakon zargin zama wurin inda za a yi liyafa badalar da wasu samari suka so yi.
Gwamnan jihar Kwara ya sallami duk mutanen da ya nada a Gwamnatinsa a shekarar 2019. AbdulRahman AbdulRazaq ya godewa wadannan mutane da su ka yi masa aiki.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari