Nasir Ahmad El-Rufai
Gwamnan jihar Kaduna ya bayyana cewa, bai kamata sauran kabilu a Najeriya suke danganta dukkan makiyaya da masu kisa ba. Yace hakan zai iya jawo mummunan yaki.
Nasir El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna ya kushe korar da ake wa 'yan kasar nan daga wasu sassan Najeriya inda yace dan Najeriya yana da damar zabar wurin zama.
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir Ahmad El-rufai ya nuna gamsuwa a kan sauya sabbin shugabannin tsaron kasar da aka yi, ya ce akwai tabbacin samun nasara.
Rabon gado ta kai yaron Gwamnan Neja da ya rasu, Abdulkadir Kure da tsohuwarsa kotu. Umar Abdulkadir Kure ya kai kara ne bayan lokacin daukaka shari’a ya wuce.
A kalla mutane hudu ne suka rasa rayyukansu yayin wani hari da yan bindiga suka kai a garuruwa a kananan hukumomin Igabi da Kajuru a jihar Kaduna, The Channels
Akalla mata sojoji 300 rundunar soji ta girke don magace ayyukan ta'addanci da garkuwa da mutane, a babban titin Kaduna-Abuja. Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir
Gwamnatin jihar Kaduna ta amince da bude makarantun gaba da sakandare na jihar a ranar Litinin, 25 ga watan Janairun 2021 a fadin jihar bayan tamtancewarta.
Gwamnatin Najeriya ta yi rabon Naira Biliyan 619 a matsayin kason FAAC a Disamban 2020. Ana biyan Gwamnatin Tarayya, Jihohi da kananan hukumomi ne daga asusun.
A ranar Talata ne gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da cewa rundunar jami'an tsaro ta 'Thunder Srike' ta kaddamar da harin kwanton bauna akan wasu 'yan bindiga a
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari