Nasir Ahmad El-Rufai
Iyayen da har yanzu 'yayan su ke hannun 'yan bindiga sun roƙi gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Elrufa'i da ya nemi sulhu da yan bindigan nan ko zasu sako ɗaliban.
Wasu yan bindiga sun kai hari a kananan hukumomin Igabi da Jema'a a Jihar Kaduna, inda suka kashe mutane hudu suka raunata wasu da dama, The Punch ta rwuaito.
An samu rabuwar kai tsakanin Gwamna Nasir El-Rufai da ma'aikatar ilimi ta jihar Kaduna kan batun rufe makarantu saboda matsalolin rashin tsaro da ke jihar.
Gwamnatin jihar Kaduna tace ba za ta rufe makarantu ba bayan tsanantar hare-haren 'yan bindiga a makarantu, yankuna da kuma sauran sassa jihar Kaduna Najeriya.
Gwamnan jihar Kaduna ya sake jaddada matsayinsa na Allan bar bazai tattauna da 'yan bindiga ba. Yace aikinsa shine tilasta bin doka da oda ba wa'azi garesu ba.
Rayyukan mazauna jihar Kaduna uku ke salwanta a kowanne ranar cikin kwanaki 365 na shekarar 2020 hakan ke nuna jimmalar mutane 937 yan bindiga da wasu sauran mi
Gwamnatin jihar Kaduna, a ranar Lahadi ta ce abinda ta mayar da hankali a kai shine tabbatar da ceto dalibai 39 da aka sace daga Kwalejin Gwamnatin Tarayya da k
An bayyana kulle makarantar gndun daji dake Mando jihar Kaduna bayan sace ɗaliban makarantar 39 da wasu 'yan bindiga sukayi a daren alhamis din data gabata
A ranar Juma'a ne jihar Kaduna ta tashi da mummunan labarin sace dalibai mata a kwalejin harkar noma da gandun dabbobi da ke unguwar Mando dake jihar Kaduna.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari