Nasir Ahmad El-Rufai
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, yace gwamnatinsa ba za ta taba sasanci da 'yan ta'adda ba. Ya sanar da hakan ne yayin tattaunawa da gidan talabijin Channels.
Gwamnatin jihar Kaduna ta jaddada cewa babu sasanci da zai shiga tsakaninta da 'yan bindiga duk da hauhawar miyagun ayyukansu a jihar, Channels TV ta wallafa.
Gwamnatin Jihar Kaduna a ranar Lahadi ta ce yan bindiga sun halaka mutane bakwai a sassa daban-daban a jihar. Mr Samuel Aruwan, kwamishinan tsaro da harkokin ci
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufaiya siffanta Najeriya a matsayin kasar da ta fi kowace kasa a duniya yawan fama da matsanancin talauaci cikin al'ummar kasa.
Gwamnatin jihar Kaduna ra amince da ranar Litinin 22 ga watan Fabrairun 2021 a matsayin bangare na biyu na komawa makarantu a fadin jihar,Daily Trust tace haka.
Gwamna Nasir El-Rufai ya baiwa matasa shawarwari da dabarun da za su fatattaki tsofaffi irinsa daga siyasa.A wata tattaunawa da Radio Now's Urgent Conversation.
Mohammed El-Rufai, 'da ga gwamnan jihar Kaduna, ya jinjina wa matan mahaifinsa inda ya bayyana auren mace fiye da guda daya a matsayin abu mai kyau matuka.
Mai bawa shugaban kasa shawara a kan harkokin da suka shafi tsaro, Babagana Monguno, ne ya jagoranci tawagar wakilan gwamnatin tarayya a wurin taron da aka guda
Yau da safen nan, Gwamnonin Jihohin Arewa su ka hadu a Kaduna, sun shiga bayan labule. NSA ya kira taro, Gwamnonin sun zauna a dalilin kashe-kashen da aka yi.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari