Nasir Ahmad El-Rufai
Watanni kaɗan da gwamnan Kaduna ya fito fili ya bayyana sanya ɗansa makarantar gwamnati, a halin yanzun ya canza shawara, inda ya cire shi daga makarantar.
Ministan sufuri na Nigeria, Rotimi Amaechi, ya ce za a fara aikin shimfida layin dogo na Kaduna zuwa Kaduna da zai lashe Dalla Biliyan 1.2 nan da makonni biyu
Kasancewa gwamnatin Kaduna ta ƙara yawan kuɗin makarantar da ɗalibai ke biya duk shekara, wani jigo ya yi kira ga gwamna jihar da ya sadaukar da albashinsa.
Gwamnatin Kaduna ta ce tana jiran cikaken rahoto a kan zanga-zangar da daliban Kwallejin Ilimi na Gwamnatin Kaduna da ke Gidan Waya suka yi. Sanarwar da ke Gida
Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa'i, ya bayyana matuƙar damuwarsa bisa wani hari da yan bindiga suka yi ƙoƙarin kaiwa wani ƙauye a yankin kudancin Kaduna.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce sace dalibai da aka yi kwanan nan a jihar Kebbi na nuna hatsarin da yankin arewa maso yamma ke ciki ta fannin tsaro.
Jihar Kaduna na ɗaya daga cikin jihohin arewa dake fuskantar harin yan bindiga a makarantu, gwamnatin jihar tace tana ɗaukar matakai don kare hakan nan gaba.
Jami'ar jihar Kaduna ta bada umarni ga tsoffin dalibai da kuma sabbi da su dawo karatun shekarar 2020/2021 a ranar 22 ga watan Yuni,jaridar Daily Nigerian tace.
'Yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kashe Mr Anja Mallam, Dagacin kauyen Dogon Daji a karamar hukmar Sanga a jihar Kaduna kamar yadda Daily Trust
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari