Nasir Ahmad El-Rufai
Bayan harin da aka kai a Kwalejin Nuhu Bamalli, Zaria, jihar Kaduna, yan bindiga sun sake kai hari unguwannin Kofar Gayan da Kofar Kona sun sace mutane da dama,
Kwamishinan tsaro na jihar Kaduna, Samuel Aruwan, yace bai samu bayani daga hukumomin tsaro ba dangane da kama yan bindigan da suka sace ɗaliban Greenfield.
Biyo bayan sanarwar da gwamnatin tarayya ta fitar ranar Jumu'a cewa ta hana amfani da twitter a ƙasar, an samu wasu manyan ƙusoshin gwamnatin da suka bijire.
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce dakarun sojoji sun dakile wani yunkurin kai wa wasu garuruwa da ke hanyar Kaduna zuwa Zaria hari, The Cable ta ruwaito. Da ya ke ta
Wasu yan bindiga sun hallaka mutum uku tare da jikkata wasu da dama akan Hanyar zariya zuwa Kaduna. Hakanan wasu yan bindiga sun kashe mutum biyu a Ƙauyen Kabai
Ƙungiyar kwadugo, NLC, ta aikewa shugaba Buhari wasiƙa, inda ta shaida masa cewa zata tsunduma yajin aiki na ƙasa idan gwamnatin Kaduna taƙi aiwatar da MoU.
Gwamnatin jihar Kaduna ta yi sabbin nade-nade a gwamnatinsa. Ya nada sabbin sakatarorin din-din-din a wasu ma'aikatun jihar ta Kaduna. Sannan wasu za su tafi.
Daliban Jami'ar Jihar Kaduna, KASU, a ranar Talata sun tare babban titin zuwa gidan gwamnati a Kaduna, babban birnin jihar don yin zanga-zanga kan karin kudin m
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai ya aika sako ga daliban jami'ar Greenfield da aka sako jiya Asabar. Ya yi kira da su manta komai da tuni ya wuce.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari