Nasir Ahmad El-Rufai
A yayin da shugabanni a Najeriya ke shagulgulan bikin sallah a garuruwansu, gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i, ya yi tasa sallar a karamar hukumar Jema'a dake kudancin jihar. Kudancin Kaduna yani ne dake yawan mabiya addinin
Mai taimakawa gwamna El-Rufa’i na Kaduna a kan harkokin tsaro, Kanal Yusuf Yakubu, ya shaidawa BBC Hausa cewar sun dauki wannan hawara ne domin gujewa afkuwar fitina. Kanal Yakubu ya kara da cewa wannan doka ba ta shafi hawan sall
A yau, Laraba, ne gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i ya ziyarci babban malamin addinin Islama, Sheikh Adam Algarkawee, da 'yan bindiga suka sace kwanakin baya tare da wasu almajiransa. An saki makamin ne bayan biyan kudin
Wata ta fito takarar Gwamna a APC don haka ake tunani Gwamnan Kaduna El-Rufai zai fuskanci kalubale a zaben 2019 a gida da waje. Dama kwanaki kun ji cewa za a yi wa wani babban ‘Dan siyasar Kaduna kuma Sanata mai-ci ya dawo PDP.
Za a yi wa wani babban ‘Dan siyasar Kaduna kuma Sanata mai-ci wankan shigowa PDP. Sanatan Kaduna ta Arewa watau Suleiman Othman Hunkuyi da sauran Mabiyan sa za su tattara kayan sa su kaf su fice daga Jam’iyyar APC.
Za ku ji cewa Jam’iyyar APC a Kaduna ta shiga rikici kan batun Shehu Sani da aka dakatar. Jam'iyyar APC ta zargi Sani da sukar Gwamnatin Buhari da El-Rufai. Shugaban Jam’iyya yace ba a dakatar da ‘Dan Majalisar ba.
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da sauke wani Sarkin gargajiya na kauyen Fadan Kwoi a karamar hukumar Jaba dake jihar Kaduna, mai suna Malam Iliya Bako. A wata takarda da kwamishinan kananan hukumomi da al'amuran sarauta, Farfesa
Wata babbar Kotu a jihar Kaduna ta bada umarnin tsayar da hukumar tsara fili da gidaje ta jihar Kaduna wato (KASUPDA) akan shirin da take yi na yin gini akan filin Sanatan jihar Suleiman Hunkuyi. Kotu ta bada umarnin tsayar da...
Za ku ji cewa Gwamna Nasir El-Rufai ya dauki shawarar wani Matashi domin kawo zaman lafiya a Kaduna. Dama ku na da labari cewa a kokarin da Gwamnatin Jihar Bauchi ta ke yi na inganta karfin Rundunar Soji ta raba motocin fama.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari