Nasir Ahmad El-Rufai
A kalla sanatoci 12 da mabobin majalisar wakilai 70 ne daga jihohin arewa 7 suka dira jihar Kaduna domin nuna goyon bayansu ga tikitin takarar Buhari da Osinbajo a zaben shekarar 2019 mai zuwa. Wani daga cikin ‘yan kwamitin day a
Za ku ji cewa Sanatan Kaduna Suleiman Hunkuyi ya zauna da wasu manyan Jam’iyyar PDP da kuma wasu ‘Yan Majalisar Wakilan Jihar da ke karkashin Jam’iyyar adawa na PDP a Majalisar Dattawa. Ana kokarin doke APC ne a zaben 2019.
Ko ka na da labarin cewa akwai wasu manyan ‘Yan siyasa da su ka fice daga APC a Kaduna. Daga ciki akwai Baba-Ahmed wanda dama kwanaki Haruna Saeed ya bar Jam’iyyar. ‘Yan nPDP da ke Jam’iyyar APC ma dai na shirin ficewa.
Wata kungiya mai zaman kanta (COGEN) dake bin kwakwafi a kan shirin gwamnatin tarayya na ciyar da daliban makarantun firamare a fadin kasar nan, ta zargi malamai a makarantun Firamaren jihar Kaduna da cinye abincin dalibansu. Da
“Da wannan ne gwamna jihar Kaduna ya yi amfani da damar da sashi na 45 (1) na da 5 (2) na kundin tsarin mulkin Najeriya suka bashi, inda ya haramta duk wani kungiya dake tayar da hankulan jama’a da kuma yi ma doka karantsaye.” Inj
Mun ji cewa Gwamna El-Rufai ya nemi mutane su guji yada ji-ta-ji-ta. Nasir El-Rufai yayi amfani da littafi mai tsarki ne domin jawo hankalin jama’a. El-Rufai ya jawo ayoyin Kur’ani domin yi wa al’umma wa’azi a Facebook.
Wata gobara da ta tashi sakamakon fashewar sinadarin iskar gas da yammacin jiya, Asabar, a garin Kaduna tayi sanadiyar konewar shaguna 15 tare da raunata 15. Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewar lamarin ya far
“Ku kiyayi nuna son kai, domin haka ya saba ma rantsuwar da kuka dauka na yin adalci, Allah ya zabeku ne a matsayin shuwagabanni a kananan hukumominku ba tare da ya duba addini, ko kabilarku ba, don haka ya zama wajibi ku yi adalc
Wannan kamfani na Vilisco yana nan ne a yankin garin Helmond, na kasar Netherlands, kuma sun kayayyakin kamfanin nasu sun shahara a tsakanin yan Najeriya, inda suk shagon siyar da shadda ko zani da jake sai ka ga kayan Vilisco.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari