Nasir Ahmad El-Rufai

An yabawa Gwamnan Kaduna na maida karatun mata kyauta
An yabawa Gwamnan Kaduna na maida karatun mata kyauta
Siyasa
daga  Muhammad Malumfashi

Za ku ji cewa an yabawa Gwamnatin Malam Nasir El-Rufai bayan ta maida karatun Boko ya zama kyauta a kaf fadin Jihar Kaduna ga Matan da ke mataki na Sakandare. Wannan yunkuri dai zai taimakawa karatun Mata a Jihar matuka.