Nasir Ahmad El-Rufai
Shugaban kungiyar jama’atu izalatul bid’a wa ika matus sunna (JIBWIS) reshen jihar Kaduna, Imam Tukur Isa, ya nesanta kungiyar su daga wata takardar kulla yarjejeniyar hana shugaban darikar Tijjaniya, Dahiru Bauchi, gudanar da tar
Jam’iyyar APC da ludayinta ke kan dawo ta tsayar da Gwamna Nasir Ahmad El-Rufai domin ya zarce tare da cigaba da yin dare dare akan madadan iko, yayin da PDP ta tsayar da tsohon dan majalisa, Alhaji Isa Ashiru don ya kwace mulki d
Twitter wata kafar sadarwar zamani ce dake hada daruruwan miliyoyin jama’a abota, ta wannan kafa ne Allah Ya hada jarumin Hollywood kuma bakar fata, Kevin Hart da wannan matashi mai zane zane a jahar Kaduna, Eli Waduba.
Kuma zuwa yanzu an fara samun tabbatattu kuma sahihan sakamakon zabukan da suka gudana, inda yan siyasa da dama da suka tsaya takara sun fara sanin matsayinsu, walau sun samu nasara ko kuma akasin haka, kamar yadda Legit.ng ta ruw
A yayin da ake cigaba da zaben 2019, mun ji cewa El-Rufai da Matan sa 3 sun yi zabe a Unguwar Sarki. El-Rufai yace ba zai yi tsallaken layi ba, ya bi bayan jama’a domin kada kuri’a inda aka kai kusan 11:00 ba a fara ba.
Mun ji cewa Mataimakin Gwamnan Kaduna El-Rufai ya sha kasa a Garin sa. Barnabas Bantex ya gaza kawowa Jam’iyyar APC akwatin Kauyen da ya fito a Kaduna. Danjuma La’ah ne ya doke Bala Bentex.
Rundunar sojin sama (NAF) ta 453 da ke jihar Kauna ta bayyyana cewar ta kama wasu ‘yan bindiga 10 da ake zargi da aikata laifukan ta’addanci tare da kwace shanu 57 daga hannun su. A jawabin da ya gabatar ga manema labarai a Kaduna
A cewar El-Rufai: “Bai kamata yan Najeriya su zabi Atiku ba saboda bashi da wani tarihin tsantsani da rike amana a aikin gwamnati, bai kamata a zabi Atiku ba saboda bashi cikakken sanin hakkokin da suka rataya a wuyan ma’aikacin g
Babban rijistara a hukumar kula da ilimin addinin Islama da harshen larabci (NBAIS), Farfesa Muhammad Shafi’u, ya zubar da hawaye saboda tabarbarewar ilimi a makarantun firamarem gwamnati da ke karamar hukumar Zaria, lamarin da ya
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari