Nasir Ahmad El-Rufai
Babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna ta zama matattarar 'yan fashi da masu garkuwa da mutane, inda mutane da dama suke tsoron bin hanyar sanadiyyar kama mutane da 'yan garkuwa da mutane suke yi...
Mazauna birnin Kaduna sun koka a kan irin kalaman batsa da batanci da mafi yawanci masu tallan magungunan gargajiya suke amfani da shi a yayin da suke tallata magungunarsu. Al'ummar garin Kaduna sun bayyana bacin ransu a kan lamar
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa’i, ya yiwa dan takarar shugaban kasa a inuwar jam’iyyar PDP shagube ta hanyar bayyana cewar shine ya lashe zaben shugaban kasa a jihar Kaduna. “Da farko na dauka wasa ne amma da duba sosai
El-Rufai ya bayyana haka ne a shafinsa na kafar sadarwar zamani ta Facebook a ranar Alhamis 21 ga watan Maris, inda yace ya kai ziyarar ne don jajanta ma Wammako sakamakon rasuwar kaninsa, Salihu Baraden Wammako.
Legit.ng A jawabinta, Muheeba ta bayyana cewa sama da kamfanoni 70 daga ciki da wajen kasarnan sun kammala shirin cin wannan kasuwa da shugaba Buhari zai kaddamar da budewanta a ranar Asabar, 30 ga watan Maris.
Kungiyoyi irin su Centre for Strategy Ethics and Value da Women Empowerment for Global Impact Initiative wadanda su ka lura da zaben Gwamna a Kaduna sun sa alamar tambaya inda su ka ce an yi magudi.
Jiya ne Gwamnonin APC sun gana da Buhari game da zaben Jihohi. Gwamnonin Jam’iyyar APC na neman Buhari ya shiga cikin zaben Jihohin su inda su kace za su ji kunya idan PDP ta karbe Jihohin Arewa.
Gwamna Nasir El-Rufai ya caccaki Shehu Sani bayan ya lashe zaben. Bello El-Rufai ya kuma yi addu’a Ubangiji ba shugabannin jihar ikon gyara kura-kuran da su kayi. Haka kuma Yaron El-Rufai ya bayyana wanda ya kawowa Kaduna cikas.
Idan za’a tuna a ranar Asabar din data gabata, 9 ga watan Maris ne aka gudanar da zaben gwamnoni a jahohi akalla guda 30 na Najeriya, inda wasu gwamnonin dake kan kujera ne ke kokarin zarcewa, yayin da aka samu sabbin gwamnoni a w
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari