Nasir Ahmad El-Rufai

An yi ganawar sirri tsakanin Buhari da wasu gwamnoni uku
An yi ganawar sirri tsakanin Buhari da wasu gwamnoni uku
Siyasa
daga  Mudathir Ishaq

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi ganawar sirri a lokuta daban-daban da gwamnan jihar Legas; Akinwunmi Ambode, na jihar Kaduna, Malama Nasir El-Rufa'i, da kuma na jihar Benuwe; Samuel Ortom. Dukkan gwamnoni sun gana ne da Buhar