Nasir Ahmad El-Rufai
Mai martaba Sarkin Zazzau, Alhaji Dakta Shehu Idris ya yi kira ga shuwagabanni a matsakin jaha da gwamnatin tarayya dasu sama ma jama’a sauki daga cikin wannan kangin rayuwa da suka fada.
Gwamna Ihedioha ya fito ya fadawa Duniya cewa akwai masu yaudarar mutane da sunan sa. Gwamnan ya ce an samu wasu bata-gari na rabawa mutane aikin karya da sunan sa a Jihar Imo
Mai ba wa gwamna shawara kan lamuran yada labarai, Muyiwa Adekeye ne ya fitar da wannan sanarwa a madadin gwamnatin jihar Kaduna (NAN).
Dazu nan Mahaifiyar Shuaibu Mikati ta rasu a Jihar Kaduna. Mahaifiyar ta sa mai suna Hajiya Abida ko kuma a ce Goma ta rasu ne a cikin karamar hukumar Giwa ta na mai shekara 80.
Gwamnatin jahar Kaduna ta jajanta ma tsohon gwamnan jahar, Sanata Ahmad Muhammad Makarfi biyo bayan mutuwar mahaifinsa, Malam Mohammed Na’iya Makarfi wanda ya rasu a ranar Talata, 16 ga watan Yuli.
Shugaba Muhammadu Buhari ya isa sansanin sojojin saman Najeriya (Air Force Base) da ke jihar Kaduna a yau Asabar 13 ga watan Yulin shekarar 2019. Buhari ya ziyarci jihar Kaduna ne domin bikin yaye manyan hafsoshin sojoji da ke kar
Jiya Juma'a ne gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya ce 'yan majalisar sa sunyi masa daidai da suka ki tantance kwamishinan da yake zagin shi a shafin Facebook. A ranar Alhamis dinnan da ta gabata ne, kakakin...
Tsohon na hannun daman tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, Reno Omokri ya mayarwa da gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmed El-Rufai martani akan maganar da yayi na cewa matasan arewa suna da gaskiya da rikon amana...
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai a ranar Asabar ya bayyana Najeriya a matsayin kasa wadda ke da fuskoki guda biyu, inda ya ce akwai bangaren Kudanci wanda ke cigaba da kuma bangaren Arewaci wanda ke fama da jahilci
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari