Gwamnatin Jihar Kaduna za ta dauki sabbin ma’aikata a ma’aikatu 27
Gwamnatin Jihar Kaduna a karkashin jagorancin Gwamna Nasiru El-Rufa’i ta bada sanarwar daukar sabbin ma’aikata a ma’aikatun jihar.
Za a iya cika fom din neman gurbin wannan aiki ta hanyar bin shafin yanar gizo kamar haka: www.kdsg.gov.ng
A ranar 12 ga watan Agusta za a rufe wannan shafi.
KU KARANTA:Kasar Saudiya za ta fara barin mata suyi tafiya ba tare da muharramansu ba – Rahoto
Sharadi: Ka tabbata kana da takaradar shaidar kammala aikin bautar kasa na NYSC sannan kuma baka haura shekaru 50 ba.
Ga sunayen ma’aikatun guda 27:
1. Kaduna State Civil Service Commission
2. Kaduna State Local Government Service Board
3. Kaduna State Teachers Service Board
4. Kaduna Internal Revenue Service
5. Kaduna Investment Promotion Agency
6. Kaduna Geographic Information Service
7. Kaduna Urban Planning and Development Authority
8. Kaduna Transport Regulatory Authority
9. Kaduna Transport Company Ltd ( Kaduna Line)
10. Kaduna Power Supply Company
11. Primary Health Care Development Agency
12. Kaduna State Roads Agency
13. Kaduna Educational Quality Assurance Authority
14. Kaduna Public Procurement Authority
15. State Emergency Management Agency
16. Kaduna Health Supplies Management Agency
17. Kaduna State Water Corporation
18. Rural Water Supply and Sanitation Agency
19. Bureau of Substance Abuse, Prevention and Treatment
20. Kaduna State Contributory Health Insurance Authority
21. Kaduna State Mortgage and Foreclosure Authority
22. Kaduna Investment and Finance Company Ltd
23. Kaduna Markets Development Company Ltd
24. Kaduna Mining Development Company Ltd
25. Kaduna State Development and Property Company Ltd
26. Kaduna State Traffic Law Enforcement Agency
27. Kaduna State Aids Control Agency
Mai ba wa gwamna shawara kan lamuran yada labarai, Muyiwa Adekeye ne ya fitar da wannan sanarwa a madadin gwamnatin jihar Kaduna. (NAN)
Ku biyo mu a https://facebook.com/legitnghausa
ko a http://twitter.com/legitcomhausa
KU LATSA: Hanyar sauko da sabuwar manhajar jaridar Legit.com Hausa cikin sauki
Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.legit.com
Sanarwa na musamman: Shafin NAIJ Hausa ya koma Legit Hausa
Asali: Legit.ng