Nasir Ahmad El-Rufai
Majiyar Legit.ng ta ruwaito an samu wasu yara masu matsakaicin shekaru da aka samesu da mari a kafafuwansu, sai dai mutanen da suka tara yaran a gidan sun bayyana cewa gidan horo ne, ma’ana suna horas da kangararrun yara ne.
Wata budurwa yar shekara 19 ta gamu da fushin kotu bayan an gurfanar da ita gaban kotun kan tuhumarta da ake yi ta’ammali tare da sha da busa tabar wiwi a bainar jama’a
Gwamnatin jahar Kaduna a karkashin jagorancin Malam Nasir Ahmad El-Rufai ta bayyana cewa ta fara shirye shiryen kawar da tsarin rubuta jarabawa da takarda da biro domin rungumar tsarin kimiyya da fasaha wajen amfani da na’urar kwa
Kwamandan Garrison na rundunar ta 1 na Sojan kasa ta Najeriya, Birgdeiya Jimmy Akpor ya mika ma jami’an gwamnatin jahar Kaduna shanu guda 134 da suka kwato daga hannun yan bindiga dake satar shanu a Kaduna.
A wani mataki mai daukan hankali, hotunan yakin neman zabe na takarar shugabancin kasar nan dauke da hoton shugaban jam’iyyar APC, Adams Oshiomole da gwamnan jahar Kaduna Malam Nasir Ahmad El-Rufai sun bayyana.
Buba Galadima wanda Fitaccen ‘Dan adawa ne ya tona yadda Gwamnati ta boye sace Abubakar Idris Abu Hanifah wanda aka fi sani da Dadiyata. Buba Galadima ya jefa zargin sace sa ne kan wani Gwamna.
Mataimakiyar gwamnan jihar Kaduna, Dakta Hadiza Balarabe, ta karbi bakuncin yaron nan dan baiwa, Joshua Beckford, wanda ya ziyarci Najeriya. Ya ziyarci jihar Kaduna ne domin yin aiki tare da BMAN domin gina makarantar Sakandire
“A yanzu haka gwamnatin Kaduna ta ware naira miliyan 800 don baiwa daliban dake karatu a Najeriya tallafi, duk a cikin kasafin kudin shekarar 2019. Daga cikin kudin mun kashe naira miliyan 774, inda muka baiwa N100,000.
Sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris a ranar Alhamis ya bukaci Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taimaka wurin magance kallubalen da ke hanna Asibitin Koyarwa ta Ahmadu Bello ABUTH da ke Zaria gudanar da ayyukanta kamar yadda suka da
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari