Nasir Ahmad El-Rufai
Za ku ga jerin Jihohin Najeriya da Gwamnonin-baya ke karbar fansho duk wata. A Adamawa, Benuwai, Enugu, Kebbi, Kogi, Nasarawa, Ogun, Filato da Taraba, ne kurum ba a bada wannan kudi.
Hankulan mazauna birnin Kaduna sun tashi, sakamakon rushe sama da gidaje 300 da cibiyar habaka birane ta jihar Kaduna (KASUPDA) ta yi. Wasu gidajen da aka rushe din ana kan ginasu ne, wasu daga ciki kuma an kammala har an tare.
Gwamnatin jahar Kaduna a karkashin jagorancin Gwamna Nasir Ahmad El-Rufai ta kammala shirye shiryen kwance gadar sama dake Kawo gaba dayanta tare da maye gurbinta da wata sabuwa ta zamani da ta fita girma.
Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya amince a batar da Miliyan 100 domin gyara gidajen mari. Gwamnatin Kaduna ta amince da maida gidajen irin samfurin ginin zamani.
Gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya yi wata ganawar sirri tare da dukkanin masu ruwa da tsaki a kan harkar tsaro a jahar Kaduna, inda suka goga gemu da gemu tare da musayar ra’ayi a kan yadda za’a shawo kan matsala
Gwamnatin jahar Kaduna ta bayyana kokarinta na sanya masara da citta cikin kayayyakin da zata dinga safararsu tare da cinikinsu a kasashen waje zuwa shekara 2020, kamar yadda babban sakataren ma’aikatar noma, Alhaji Sabiu Sani ya
Mai martaba Sarkin, Alhaji Muhammadu Sunusi II ya kai ziyara jahar Kaduna, inda ya samu kyakkyawar tarba daga wajen mai girma gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai a gidan Sir Kashim Ibrahim.
Hadakan dakarun rundunar Sojin Najeriya na Operation Thunder Strike, rundunar Operation Whirl Punch da kuma rundunar atilary ta 312 sun tartwatsa wasu sansanonin miyagu yan bindiga a jahar Kaduna.
Gwamnatin jahar Kaduna ta sanar da manufarta na sauya ma jami’ar jahar Kaduna wuri daga inda aka santa zuwa kan babbar hanyar Zaria zuwa Rigachikun domin fadada jami’ar tare da baiwa dalibai damar samun isassun guraben karatu.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari