Nasir Ahmad El-Rufai
Sai dai, jama'a sun balle tagar daya daga cikin bandakan gidan tare da kubutar da mijin marigayiyar, Sani Yahaya Jumare, tare da garzaya wa da shi zuwa asibiti mafi kusa. Jaridar Daily Trust ta wallafa cewa gobara ta tashi a gidan
Babban dan gwamnan jahar Kaduna, Bello El-Rufai ya bayyana cewa tarbiyyar daya samu a gida ita ce kada ya saurara ma duk wani makiyinsa ko kuma duk wani mai adawa da shi.
Mun ji cewa ‘Yanuwan wani fitaccen Matashin da aka yi awon gaba da shi sun tafi kotu. Mai dakin wannan ‘Dan Kwankwasiyya’ da aka nema ta na so a karbi N50m a hannun DSS
Gwamnan Ogun ya ce Gwamnati ba za ta ruguza gine-gine domin fadada titi ba. Tausayin Talakawa ne ya sa Gwamna ya fasa rusa gidajensu domin ayi hanya.
Har yanzu da mu ke rubutu, wasu Jihohi sun gaza kammala yarjejeniyar karin albashi. Don haka akwai yiwuwar yajin aiki idan 2019 ta kare babu labarin karin albashi kamar yadda Abubakar Alhassan Yakubu ya fada.
Wata kungiya mai zaman kanta, gidauniyar Aid Foundation ta bayyana cewa ta kammala shirin daukan ma’aikata miliyan daya domin su gudanar da aikin shuka bishiyu guda 300,000 a unguwanni 35 a fadin jahar Kaduna.
A cewarsa, manyan malaman addinin Islama, masu rike da sarautar gargajiya da sauran kungiyoyin tabbatar da zaman lafiya daga jihohin arewa 19 sun halarci Cocinsa ranar bikin Kirsimeti. Ya bayyana cewa hakan ya nuna cewa 'yan Najer
Gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya mika mulkin jahar Kaduna ga Kaakakin majalisar dokokin jahar Kaduna, Aminu Abdullahi Shagali, a matakin rikon kwarya.
Ana bukatar N30m a kan Dagacin Birnin Gwari, Alhaji Yusuf Abubakar Yahaya, wanda ya ke hannun masu garkuwa da mutane. Yanzu dai garkuwa da mutane ya yi kamari a Kaduna.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari