Nasir Ahmad El-Rufai
Dazu nan mu ka ji cewa Gwamnan Jihar Kaduna ya yi sababbin nade-naden mukamai. Dr. Usman Ahmed Danbaba ya shiga cikin masu ba mai girma gwamna El-Rufai shawara.
Da ya ke tabbatar da hakan ga manema labarai, shugaban hukumar kula da titunan jihar Kaduna (KADRA), Injiniya Mohammed Lawal Magaji, ya ce an bayar da kwangilar
Gwamnan Jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufai ya bayyana cewa ba zai yi takarar shugabancin kasa ba a 2023 kuma yana so a bawa kudu damar fitar da shugaban kasa.
Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i, ya kalubalanci ma su rike da sarautar gargajiya a kudancin jihar a kan su nuna wani wuri da aka kwace a yankunansu tare da mika
Tabbass idan kyau ake nema idan aka zo yankin arewain Najeriya an gama zance, tabbacin hakan na tattare a kyawawan hotunan wadannan tsala-tsalan 'yan mata.
Kyawawan hotunan 'ya'ya mata na Bashir El-Rufai, dan uwan gwamnan jihar Kaduna, sun kawata kafafen sada zumuntar zamani a ranar Idin babbar sallah, daga Cable.
‘Yan Majalisar Wakilai sun bayyana Jihar Arewan da za kai wa hari ana bukuwan babbar idi. Miyagun na yunkurin kawo farmaki ne a lokacin bikin babbar Sallah.
Daga cikin rundunoni na musamman da aka tura domin tabbatar da zaman lafiya a yankin kudancin jihar Kaduna sun hada da; PMF (Police Mobile Force), CTU (Counter
Jihohi kadan ne za su iya tsayawa da kafafunsu a fadin Najeriya. Bincike ASCI ya nuna cewa Jihar Katsina ta iya nemo N8b amma ta samu N136b daga asusun FAAC.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari