Nasir Ahmad El-Rufai
Mallam Nasir El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna ya kalubalanci shugabanni a Zango Kataf da su fallasa gurbatattun mutanen da ke haddasa rikice-rikice a garuruwansu.
Gwamna Nasir El-Rufai ya bayyana wani Minista da Buhari ya ke kauna. Nasir El-Rufai ya ce tsantsagwaron kishin Festus Keyamo ya jawo masa kaunar shugaban kasa.
Shugaban APC a Ondo na zargin Kayode Fayemi da takwaransa Mallam Nasir El-Rufai da kuma ministan sufuri, Rotimi Amaechi da haddasa rikicin jam'iyyar a jihar.
Bola Tinubu, Rotimi Amaechi, da Nasir El-Rufai sun fara harama na zaben 2023. Ministan Buhari da wasu manyan Gwamnonin APC sun fara harin siyasar tun yanzu.
'Ya'yan Gwamna Nasir El-Rufai, Bashir da Bello, sun caccaki tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar bayan daya daga cikin dansa ya yi wa mahaifinsu haba
A yayinda ake ci gaba da samun bullar annobar coronavirus a duniya baki daya, mun zakulo maku wasu gwamnonin Najeriya biyar da cutar ta haraba, wasu sun warke.
Shugaban kasa Buhari zai kawo gas daga Ajaokuta zuwa Yankin Arewacin Najeriya. Dazu aka kaddamar da wannan aiki daga ofishin shugaban kasa da garirn Kaduna.
A makon jiya ne wani hoton El-Rufai da Mai dakinsa su na shanawa a Kano kafin su yi aure ya jawo magana. A shekarar 1985 Hajiya Isma ta auri Nasir El-Rufai.
Wani Jigon PDP ya fadi wadanda su ka yi kutun-kutun wajen sauke shugabannin. APC. A cewarsa Nasir “El-Rufai da wasu Mutum 3 su ka sa aka tsige Adams Oshiomhole.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari