Nasir Ahmad El-Rufai
Dandazon jama'a sun yi turuwa a manyan hanyoyin Kaduna domin yi wa dakatacen Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi maraba da zuwa jihar karo na farko bayan tsige shi.
Kungiyar lauyoyi Musulmai na Najeriya ta bukaci kungiyar NBA da ta cire sunayen Olusegun Obasanjo da Nyesom Wike cikin masu jawabi a babban taron ta na kasa.
Kungiyar mabiya mazahabar Sheikh Ibrahim El-Zakzaky wanda aka fi sani da Shi'a sun nuna jin dadi a kan janye gayyatar Nasir El-Rufai da kungiyar NBA ta yi.
Taron NBA, wanda za a yi daga ranar 24 ga Agusta zuwa ranar 26 ga watan Agusta, zai samu halartar mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, da ministan
A kudancin jihar Kaduna, an hallaka iyalan Mai Gari a rikicin da ake ta yi, bayan haka mutum 5 sun mutu a Zongon-Kataf kamar yadda Kungiyar SOKAPU ta fada.
Gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Gwamna Ahmad El-Rufai tana kokarin sanya kamarar CCTV da jirage mara matuka domin shawo kan matsalar tsaro a jihar.
A jiya ne mu ka ji cewa mujallar Tell ta ba Farfesa Babagana Zulum kyautar Gwamnan shekara. Gwamna Zulum ya samu kyautar Gwamnan Gwamnoni a Najeriya na bana.
Fasto Suleman ya caccaki gwamnan Kaduna a kan tsokacinsa na cewa wasu malaman addinai a kudancin Kaduna na son kudi ne shiyasa suka kasa dakatar da kashe-kashe.
Amma yayin da ya ke magana a shirin gidan talabijin din Channels, El-Rufa'i ya ce wasu daga ciin shugabannin yankin su na jin haushinsa saboda ya dakatar da
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari