Nasir Ahmad El-Rufai
‘Yan Kwankwasiyya sun maidawa Gwamnatin El-Rufai martani kan bacewar Dadiyata tun bara. Dazu kun ji ana tuhumar ‘Dan shekara 29 da ya yi wa ‘Yarsa fyade a Legas
Ganin cewa ana jin maganar malamin addini fiye da ta kawone shugaba, Sheikh Ahmad Gumi ya ba Gwamnati shawara game da rigimar Jihar Kaduna da ake ta yi har gobe
A watan Agustan ne Gwamna Nasir El-Rufai ya kori wani ‘Dan shekara 85 daga gidansa, Mun ji cewa Tukur Buratai ya yi masa kyautar sabon gida fil yanzu a Kaduna.
Fasto Emmanuel Nuhu Kufe na babbar cocin Throneroom da ke Kafanchan, ya ce jama'a na zuwa wurinsa da bukatar ya siya musu makamai da bindigu don kare kansu.
A makon jiya ne Mataimakin Shugaban kasa ya yi magana game da kashe-kashen a Kaduna. Yemi Osinbajo ya ce dole Gwamnati ta kare mutane idan ana son zaman lafiya.
Har ila yau, 'yan bindigar sun yi awon gaba da dan sanda maras lafiya, yarinya mai shekaru 14, jami'in NSCDC da kuma mai gadi. Yan bindigar sun fara kai harin
Kazalika, shaidar ya bayyana cewa 'yan bindigar da su ka sace jami'an tsaron sun sake kai farmaki gidan Mista Elijah Dreams, shugaban kungiyar Kiristoci ta kasa
Majalisa Tarayya za ta soke aikin titin Abuja zuwa Kaduna. ‘Yan Majalisa sun ce idan ba a karkare titin Abuja-Kaduna zuwa shekara mai zuwa ba, za a soke aikin.
A jiya ne daya daga cikin wadanda aka sace tare da yaran Makarantar da aka sace a Kaduna ya tsere. An samu wanda ya tsero daga hannun Miyagun ne bayan sa’a 24.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari