Nadin Sarauta
Sakataren gwamnatin jihar Kano, Alhaji Usman Alhaji, ne ya sanar da hakan da yammacin ranar Talata yayin wani taro da manema labarai. Alhaji ya ce Inuwa na daya
Kimanin sati biyu da suka gabata, gwamnatin jihar Katsina ta sanar da rufe karamar hukumar Daura biyo bayan mutuwar wani mai dauke da kwayar cutar covid-19. A w
Tsohon Sarki, Muhammadu Sanusi II da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya tsige, ya yi gwajin cutar COVID. ‘Dansa Ashraf Sanusi ya bayyana wannan a yau da asuba.
Wasu Yarbawa sun fara kokawa da yunkurin maida gidan Muhammadu Sanusi II wajen sauke faralin ‘Yan siyasa. Kungiyoyin sun ce ka da a kawo siyasa a lamarin na sa.
Mun kawo maku bayanin mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero akan bullowar COVID-19. Sarkin ya umarci mutane su koma ga Allah da addua a halin yanzu.
Tsohon Sarkin Kano da aka tsige ya bukaci masu kai masa ziyara su dakata saboda barkewar Coronavirus. Muhammadu Sanusi II ya yi magana yayin daga Legas jiya.
Wani fitaccen Jigon PDP ya fara bungun gangar takarar Sanusi a zaben 2023. Ya na ganin cirewa Sanusi rawani da APC ta yi ya jawo masa farin jini a Najeriya.
Sarakunan Kudu na Mogajis za su ziyarci Muhammadu Sanusi II, sun ja kunnen Gwamnonin APC. Sarakunan Ibadan za su gana da Muhammadu Sanusi II ne kwanan nan.
A Kano, Jam’iyyar APC ta caccaki Nasir El-Rufai a game da alakarsa da tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi. APC ta ce El-Rufai ya nemi wata sarauta ya ba shi
Nadin Sarauta
Samu kari