Nadin Sarauta
A cewar majiyar, an samu daidaituwar al'amura sakamakon shiga lamarin da kwamitin gwamnonin ya yi, amma daga bisani sai al'amura suka kara dagulewa a kan batun
Maganar gaskiya shine zan iya koma wa kan kujerata idan hakan nake so. Basu bi ka'ida k nuna kwarewae aiki ba wajen cire ni. Ina shigar da kara kotu za ta mayar
Ahmed Joda ya aikawa tsohon Sarkin Kano Sanusi II doguwar budaddiyar wasika a Daily Trust, Hakan na zuwa ne bayan an tsigesa daga mulkin Birnin Kano a makon nan
Mun tsakuro maku wasu daga cikin zababbun maganganun tsohon Sarkin Birnin Kano da aka tsige watau Malam Muhammadu Sanusi II da su ka zama abin tunawa har gobe.
Mun ji labari cewa tsohon Sanata Shehu Sani ya ce akwai laifin shugaban kasa Buhari a tunbuke Sarkin Kano. Auwal Yadudu da Sani duk sun daurawa Buhari laifi.
Peter Obi ya tofa albarkacin bakinsa a Ranar Laraba kan sauke Sanusi II daga gadon mulki, ya ce tsige Sanusi II ya jawowa Najeriya wani bakin jini na gaske.
Bayan kwana biyu da tunbuke Sarkin Kano, Jami’an tsaro sun kyale wata Mai dakin Malam Muhammadu Sanusi II ta ziyarci tsohon Sarki a Garin da ya ke gudun hijira.
Sanata Kashim Shettima ya magantu a kan rikicin sarautar Kano inda har ya nuna hoton kabarin Marigayi tsohon gwamnan Kano, Abubakar Rimi da ya taba barazanar tsige Ado Bayero.
Ko me ‘Ya ‘yan Sanusi II su ka fada game da tsige Mahaifinsu daga gadon mulki. Kamar yadda mu ka samu labari, Yaron Sanusi Ashrah Adam_L_Sanusi ya yi magana.
Nadin Sarauta
Samu kari