Nadin Sarauta
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya amince da nada shugaban jami'ar BUK mai barin gado, Farfesa Mohammed Yahuza Bello, matsayin shugaban gudan
Ma su ruwa da tsaki a nada sabon sarki a masarautar Bachama sun zabi Shagah a matsayin sabon sarki bayan mutuwar tsohon sarki, Honest Irmiya, a watan da ya gaba
A jihar Akwa-Ibom, Jami’an tsaro ne su ke neman Kansila da laifin kisan kai. Jami’an tsaro su na neman Kansila da laifin kasha wani Mai gari da wani mutumi.
Nadin sarautar Femi Fani-Kayode ta jawowa Sarki matsala a Shinkafi. Lamarin ya kai har Sarkin Gabas Shinkafi ya ajiye rawani saboda an nada Kayode Sadauki.
Ana zargin masarautar Kano da tsumbulawa cikin tarka-tarkar siyasa bayan Sarkin Kano Aminu Ado ya sake naɗa waɗanda Ado Bayero da Sarki Sunusi II suka tuɓe.
Da ya ke sanar da dakatar da shugabannin yayin ganawa da manema labarai a gidan gwamnatin jihar Bauchi, Mohammed ya ce za a nada shugaban riko da zai rike karam
A jiya Gwamna Abdullahi Ganduje ya yi magana a kan tsige Muhammadu Sanusi II, ya ce gyare-gyaren da aka kawo ya jawo tsohon Sarki Sanusi II ya rasa rawaninsa.
A ranar 15 ga watan Maris ne majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da mambobinta guda biyar bisa zarginsu da hannu a sace sandar ikon majalisa yayin sauraren
Mun kawo maku bidiyo na fitowar Mai Martaba Sarki Muhammad Sanusi yayin Gabatar Da Sallar Eid a Gidan sa da ke Garin Lagos a yau 1 ga Shawwal 1441 AH/2020.
Nadin Sarauta
Samu kari