Nadin Sarauta
Mun kawo maku duka Gwamnoni masu yawa da aka yi a lokacin da Shehu Idris ya ke kan mulki tun daga Abba Kyari, Hameed Ali, Makarfi zuwa na yanzu Gwamna El-Rufai.
Sarkin Argungun zai ba Dr. Ahmad Lawan sarautar Ganuwar kasar Kabi. Amma kafin nan mun ji, Lawan din ya bayyana abin da ya jawo kashe-kashe a bangaren Arewa.
A makon nan Sarakunan Arewa sun yi zama game da kashe-kashen Jihar Kaduna. Sarakan sun ce rashin jituwa, zaman kashe wando sun taimaka wajen hura wutar rigimar.
A jiya mu ka samu labari cewa Sarkin Kano Mai martaba, Aminu Ado Bayero ya samu zuwa taron Sarakunan kasar Arewa wanda aka gudanar Ranar Litinin a jihar Kaduna.
Malam Muhammadu Sanusi II ya na tare da Gwamnati kan cire tallafin. Tsohon Sarkin Kano ya ce Buhari ya yi daidai da ya cire tallafi, inda ya mai ya dawo N160.`
An yi muhimmiyar ganawa a tsakanin rundunar 'yan sanda da ma su rike da sarautar gargajiya a masarautar Kontagora domin tattauna yadda za a samu nasarar tabbata
Malam Muhammadu Sanusi II ya bayyana dalilin shiru game da cire shi daga sarauta. Malam Muhammadu Sanusi II ya yi tsit a bayan tsige sa daga karagar mulki.
Za ku ji wanene Sultan, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III wanda ya ke rike da Jama'atu Nasril Islam, kungiyar NSCIA, Mun kawo maku takaitaccen tarihinsa.
Mun ji abin da Malam Muhammadu Sanusi ya fada game da halin Gwamna El-Rufai. Sanusi ya ce da zarar ya shiga matsala a Duniya, El-Rufai ya ke fara taimakonsa.
Nadin Sarauta
Samu kari