Mata Da Miji
A yayin da ake kulla alaka ta soyayya tsakanin mata da maza a koda wane lokaci, hakazalika aure wanda shine ribar kowace soyayya yana kasancewa idan alaka tayi karfi. A wannan makon NAIJ.com ta kawo muku wasu sirrikan zaman aure.
Rahotanni sun nuna cewar a watanni biyu kacal Amarya Aisha ya kwashe a gidan Angonta Yunusa, wanda ya aurota a watan Feburairu, jim kadan bayan mutuwar matarsa ta farko, don haka ta nuna masa bai dace ya karo mata tun yanzu ba, ya
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wannan mummunan lamari ya faru ne a ranar Laraba 7 ga watan Maris, inda tsananin kishi ya kwashi matar mai suna Hajiya Balaraba ta jibga ma Mijinta mai suna Malam Sani Doctor tabarya a kai, inda yace ga
A ranar Laraba 7 ga watan Feburairu ne dai aka gurfanar da wannan mata a gaban Kotun majistri dake Ikeja na jihar Legas, inda ake tuhumarta da aikata laifuka guda biyu da suka hada da cin zarafi da tayar da zauni tsaye.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wannan lamari ya faru ne a ranar 22 ga watan Agustan shekarar da ta gabata a garin Bristol na kasar Amurka, inda Adan ya kutsa kai gidan Asiyah ya caccaka mata wuka a wuya har sau uku, daga nan tace ga
An gurfanar da mahaifiyar Maryam, Maimuna Aliyu, da dan uwanta, Aliyu Sanda, bisa zarginsu da kokarin boye shaidar kisan da Maryam ta aikata. A daya daga cikin tuhumar da hukumar 'yan sanda ke yiwa Maryam dangane da kisan Bilyamin
Duba da tsararren labarin ne yasa gwamnan ya bayyana Matar tasa a matsayin wata marubuciya da za ta shahara a nan gaba kadan, yace har sai ta ninka Wole Soyinka da Chinua Achebe wajen sharara a harkar rubuce rubuce.
Mijin na zargin Matarsa, Chinenye na aikata badala da yaron shagonsa ne a cikin gidansu, haka ne ya sa ya kafa tarko da nufin tabbatar da zarginsa, ai kuwa aka yi sa’a Ugochukwu ya kama matar tasa da yaro shagon nasa kamar yadda y
Mahaifin Hadiza, Malam Salisu Dan Kasuwa, ya shaida wa majiyar mu cewar an dade ana samun matsala da uwar mjin 'yar ta shi, har sai da ta kai tana yin yaji domin a shiga tsakaninsu. Ya kara da cewar, yadda mijin ya nuna yana matuk
Mata Da Miji
Samu kari