Mata Da Miji
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wannan lamari ya faru ne a tsohuwar titin Aiyepe dake garin Sagamu na jihar Ogun, kwana daya rak da tarewarsu a wani sabon gida da suka kama haya, inda ake zargin an yi ma gidan feshin guba ne.
Kamar yadda addinin musulunci ta tanadar mutun kan iya auran mata biyu ko fiye da haka idan har zai iya yin adalci a tsakaninsu. Saboda haka maza musulmai da dama ke auran mata fiye da daya sannan kuma suna zaman lafiya.
Hajara ta bayyana ma Kotun cewa tsohon Mijinta nata ya kasa sauke nauyin da ya rataya a wuyansa a matsayinsa na Uba ga yayansu guda uku, inda tace tun bayan shekaru hudu da suka rabu baya tabuka ma yayansa komai.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Gbajabiamila ya baiwa Matar tasa, Yemisi, kyautar motar ne a ranar 27 ga watan Mayu, yayin bikin cikarta shekary 50, inda ya daura mata ‘ASSURANCE’ a lambar motar, wato tabbacin soyayya.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Uwargida Nazira ce ta kai karar mijinta gaban Kotu a ranar 2 ga watan Mayu, inda ta zargi mijin da cin zarafinta, cin mutuncinta tare da gaza nauyinta da ya rataya a wuyansa.Sai dai Surajo ya musanta
“Mai girma mai shari’a, babu abun da na karu da shi a tsawon zaman shekaru 20 da mijina sai dai yunwa, kishin ruwa, da kaskanci. Ya gaza daukan dawainiya tad a ta yaran mu da muka Haifa amma duk da haka wasu lokutan yana duka na,”
Shaidar ya ce masoyan sun kaure da fada bayan cacar baki a tsakanin su kuma kafin jama'a su kai agaji tuni ya burma mata wuka. Nwamaka ta mutu yayin da ake kokarin garzayawa da ita asibiti. Daga baya ne Saliu ya shaidawa jama'a ce
Dansandan ya kara da cewa laifin da Bawa ya aikata ya saba ma sashi na 145 na kundin hukunta manyan laifuka, don haka ya bukaci Kotu ta dage sauraron karar don bas hi damar gabatar mata da shaidunsa da zasu tabbatar da laifin Bawa
‘Yan sanda sun kama iyaye da ‘yan uwan amaryar ne bayan surukin su, Shuaib Dauda, ya shigar da korafi bayan an nemi amarya an rasa sa’i’o kadan da daura aure. Wani jami’in dan sanda a ofishin su dake Kaduna Road, Aliyu Lawal, ya
Mata Da Miji
Samu kari