Mata Da Miji
A Najeriya shiga harkar siyasa ba karamin abu bane, domin siyasa a Najeriya abu ce mai hatsarin gaske, sai wadanda suka cika suka batse suke shiga harkar siyasa a Najeriya. Duk macen da ta auri dan siyasa a Najeriya ana yi mata...
Wani abu da ya faru wasu ma'aurata Mista Abiodun Orebela da matarsa Lola, wanda suke zaune a jihar Ogun, hakan ya biyo bayan ma'auratan biyu da suke zaune a unguwar Satellite Town, sun samu haihuwa bayan shafe shekaru 10 suna...
A cewar wani mutumi, ya bayyana cewa akwai yiwuwar matarsa ta na so ya kwanta da kanwarta, ganin yadda kanwarta take yawo cikin kayan bacci a gidansu ba tare da matar tasa tayi mata korafi ba...
Asirin wani mutumi mai suna Mista Bayo ya tonu, yayin da aka sanya wata hira da yayi da matar babban abokinsa a shafin sada zumunta na Twitter. A cikin hirar ta su da aka sanya a Twitter din, mutumin wanda aka bayyana sunansa...
Buhari ya hadu da Safinat ne a lokacin yana manjo a rundunar soji a shekarar 1966 lokacin tana da shekara 14 a duniya. Sun hadu ne a Legas lokacin da Buhari da marigayi Shehu Musa Yar'adua suka ziyarci gidan mahaifin Safinatu loka
Matar tsohon gwamnan ta fadi hakan ne yayain da take amsa tambayoyin Paul Onyia, lauyan Chime, a shari'ar neman raba aurensa da Clara da ya shigar a gaban kotu. "Na sayi motoci guda biyu (Lexus 570 SUV da BMW S6) da kudi na bayan
Hauwa, haifaffiyar 'yar Musulmai daga jihar Borno, ta auri tsohon gwamna Suntai, duk da kasancewarsa Kirista, a wasu shekaru da dama da suka shude. Emmanuel Bello, hadimin marigayi Suntai, ya karyata rahotannin da suka bayyana cew
Wani saurayi dan Najeriya wanda ya shafe shekara takwas yana zaune a kasar Ghana, mai suna Moses Balogun, ya auri wata 'yar Ghana, sannan ya bayyana cewa iya soyayya ce tasa ya aureta maimakon ya auri 'yar Najeriya...
Jiya Juma'a ne wata kotu a garin Ado-Ekiti ta raba wasu ma'aurata da suka shafe shekaru 14 suna tare, masu suna Amaka Nwafor mai shekaru 36, da mijinta, Friday Nwafor mai shekaru 47 a duniya...
Mata Da Miji
Samu kari