Mata Da Miji
Tun yana dan shekara 14 James yasha alwashin cewa ba zai taba sanin 'ya mace ba har sai yayi aure kuma yayi alkawarin matarshi ce mace ta farko da zai fara kwanciya da ita bayan an daura musu aure, James ya bayyana hakan...
Ban taba tunanin zan ji ina kaunar wani a rayuwata ba kamar May. Ba 'yar uwa bace a gurina kawai, ita ce babbar abokiya ta, ita ce na yadda na fadawa duk wasu sirri na. Ko bayan rabuwar mu da muka tafi makaranta abotarmu tana nan.
A cewar iyalinsa, an gano cewa ya yi magana ta karshe a wayarsa ta hannu da Lady Prempeh, wata 'yar uwarsa mai rera wakokin yabo irin na addini, a ranar 4 ga watan Yuli da misalin karfe 2:30 na dare kafin daga a samu gawarsa bayan
Wani bidiyo da ya dinga yawo a shafukan sada zumunta, ya nuna yadda wata budurwa ta zage tana rokon Hausawa akan a taimaka a nema mata mijin aure na gari amma fa mai kudu. Buduruwar da ta dauki bidiyon ba ta bayyana sunanta ba...
Legit.ng ta ruwaito wannan matar mai suna Lauratu Ahmad ta hau dokin zuciya ne inda ta yi ma maigidanta wanka da tafasashshen ruwan zafi domin nuna rashin amincewarta da aure da yake shirin karawa.
A mafi yawan kabilun nahiyar Afrika, ana dora wa kan mahaifiya alhakin fadakar wa da nasiha ga budurwar da zata yi aure. A mafi yawancin lokuta, kanwar mahaifiya ce ke shirya budurwa domin ta fuskanci kalubalen da ke cikin zaman
Mutumin mai shekaru 25 ya ce ya tube kayan matar tare da binne ta bayan ya gane cewa ta mutu. An tono gawar mace ta biyu ranar Juma'a, yayin da ta ukun aka tono ta a ranar Lahadi. Ya binne gawar biyu daga cikin 'yammata a cikin
An bayyana kisan maza da mata ke yi a Kano da cewar ba sabon abu bane, wata al'ada ce wacce ta dade a tsakanin Mata a Kano. Bayanin haka ya fito ne daga bakin wani Dattijo mazaunin garin Kaduna mai suna Alhaji Isiyaku Ahmad...
Wata budurwa mai suna Ummi Abduollahi dake zaune a cikin birnin Kaduna ta nuna soyayyarta ga mutumin nan dan jihar Kano da matarsa ta cakawa wuka a kahon zuci. Ummi ta bayyana cewa tun lokacin da ta samu labarin abinda ya faru...
Mata Da Miji
Samu kari