Mata Da Miji
Yau Talatar nan ne jami'an 'yan sanda na kasar Pakistan suka cafke wani mutumi da laifin kashe mutane tara, ciki hadda matarsa da 'ya'yansa, inda ya kone gawarwakinsu daga baya. Wani jami'in dan sanda mai suna Imran Mahmood ya...
Wata mata mai suna Misis Edith Obieme ta bukaci wata kotu dake birnin Legas akan ta raba auren dake tsakaninta da mijinta mai suna Mista Kingsley, wanda suka shafe shekara biyu suna tare, matar ta bayyanawa kotu cewa ta sha...
Makwabtansu ne suka yi kokarin garzayawa dashi zuwa Asibitin Abaji cikin gaggawa, inda daga nan aka mikashi zuwa asibitin koyarwa na jami’ar Abuja, amma bai yi tsawon rai ba, inda ya cika a cikin daren.
Yadda lamarin ya kasance shine, jiya da yamma Gen. Sunusi da Zainabu Abu suka bada sanarwar za a daura musu aure kowa yazo da waliyyinsa. Haka kuwa aka yi saurayin ya kawo wakilinsa mai suna Ismail Auwal Sarki, sai ya nema masa...
Rundunar Yansandan jahar Anambra ta sanar da kama wata mata yar shekara 20 mai suna Makoduchukwu Ndubuisi wanda ake zarginta da halaka mijinta John Bosci Ngu dan shekara 35
Wani ma'abocin amfani da dandalin sada zumunta na Facebook ya yada labarin wata mata da ta kashe mijinta sannan ta saka wa gawarsa wuta bayan sun yi wani kazamin fada. A cewar wanda ya yada labarin, lamarin ya faru ne a jihar Baye
Ya shaida wa kotun cewar Barakat na yawon karuwanci da bin samari har kasashen ketare domin su hole. "Na yi hakuri sosai da Barakat a tsawon shekaru 11 da muka yi tare bisa tunanin cewa wataran za ta canja halayenta. Ni ne ke shar
Ta na bata min rai, zan kashe kai na idan kotu ba ta raba wannan aure da babu soyayya a cikinsa ba," Adeboyega ya fada wa kotun. Kazalika, ya sanar da kotun cewa matarsa ba ta dafa masa abinci sai a kurarren lokaci, sannan ta na
Wasu kwararrun likitoci a bangaren sanya ido akan halayen dan adam dake jami'o'in Azusa Pacifi da kuma UC Merced dake kasar Amurka sun binciko cewa duk mace guda daya daga cikin mata uku na yin soyayya ne saboda dan abinda za su..
Mata Da Miji
Samu kari