Mata Da Miji
Wata mata ta kai kukan ta zuwa kafar sada zumunta akan wata kawarta da ta nuna tana son mijinta, matar ta nemi shawarar abokananta akan abinda ya kamata tayi akan wannan lamari. Matar ta wallafa hotuna da suke nuni da irin...
Wani mutumi dan shekara 35 wanda bashi da aikin yi, mai suna Tayo Owoloye, ranar Litinin dinnan da ta gabata ya bayyanawa wata kotu a jihar Legas cewa matar shi tana kawo saurayinta hr cikin dakinsu na sunna suna zina...
Za ku ji cewa wata Kungiya mai suna Mai Dattaku Network for Empowerment and Development ta ba mata 32 horaswar sana’a inda ta sa mata marasa karfi farin ciki bayan ta tallafa masu da sana'an zamani.
Jami’an rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Legas sun samu nasarar cafke wata buduwar yar shekara 23 mai suna Stella Peter wanda ta kashe saurayinta, Bala Haruna mai shekaru 25 a rayuwa.
Kabilar Latuka kabila ce da ta yadda duk saurayin da yaga budurwa yake so to sai ya fara shiga gidan ubanta ya sace ta, sannan daga baya sai yaje wajen iyayenta ya nemi su aura masa ita. Wasu abubuwa guda biyu dangane da kabilar..
Miji da matar na yi wa juna zarge-zarge da suka hada da cin amanar aure, rashin ganin girma juna, da kuma nuna wa jutansu keta da mugunta a bayyane. Da take bayyana dalilanta na amincewa ta gurfana a gaban kotun domin neman shaida
Ana gobe za a daura mini aure, na je na samu mahaifinmu na bukaci ya bani kudi zanje nayi lalle sai yake fada mini ai banda ni a daurin auren. A cikin daren ranar ya kara kirana yake fada mini na shirya da safe zamu je ayi mini...
Lilian Weta mai shekaru 28, wacce ke da 'ya'ya guda uku, da kuma Millicent Auma mai shekaru 29 mai yara guda biyu, sun bazu a shafukan sada zumunta na zamani, bayan an gano yadda matayen guda biyu suka yi musayar mazajensu domin..
Matashiyar, wacce aka kai ofishin jami'an hukumar tsaron NSCDC dake Alausa a jihar Legas, ta ce tun tana da shekaru 11 mahaifinta ya fara lalata da ita amma mahaifiyarta bata yi komai a kai ba duk da tana da masaniya a kan abinda
Mata Da Miji
Samu kari