Mata Da Miji
Kafar yada labarai ta 'Vice' ta bayyana cewa mutumin ya biya makudan kudi ga dangin 'yammatan a matsayin sadakinsu. Auren mace fiye da daya ba wata sabuwa ko bakuwar al'ada ba ce a kasar Indonesia, saboda mafi yawan jama'ar kasar
Mutane da dama sun bayyana cewar shigar kyakyawar amaryar, farin lesi da wandon 'jean' mai launin shudi sun dace da kakin soji na angonta. Amarya da angon sun kasance cikin farin ciki a hotunansu na kafin aure da suka dauka. A cew
Wata mata wacce ta samu damar shiga shafin Twitter na mijinta ba tare da saninshi ba, ta sanya wata hira da yayi da wata matar aure a shafin nashi na Twitter, a lokacin da suke shirya yadda zasu hadu suyi lalata...
Da yake tabbatar da faruwar lamarin yayin ganawarsa da manema labarai, kwamishinan 'yan sandan jihar Kebbi, Garba Muhammad Danjuma, ya ce matar ta kashe mijinta ne saboda tana son koma wa gidan tsohon mijinta mai suna Idris Garba
Mace za ta cigaba da zama a gidan iyayenta koda kuwa ta yi aure, sai dai mijin da ta aura yake kawo mata ziyara, kuma mace ce keda ikon zabin mijin da take son aura. Sai dai, gabatar da shari'ar Musulunci a yankin da kabilar Mina
Ango da amarya sun rasa rayukansu yayin wani hatsari da ya rutsa dasu, mintuna kadan bayyan kammala daurin aurensu. Harley Joe Morgan mai shekaru 19 da angonta Rhiannon Boudreaux Morgan mai shekaru 20, sun amince da zama mata da..
Wata mata dake zaune a hadaddiyar daular Larabawa ta nemi a raba aurenta da mijinta saboda yana nuna mata soyayyar da ta wuce misali, wajen tayata aikin gida da kuma bata kyaututtuka masu yawa...
Da suke kokarin amsa tambayar da yasa maza basa son auren 'yammata masu aiki a asibiti, 'yammatan sun bayyana cewa maza da yawa na gudun aurensu ne bisa kuskuren cewa mata masu aiki a asibiti basu da kunya, kuma zasu iya cin amana
Toyin Lawani ta sanya alamar tambaya akan dokar da ta sanya cewa maza za su iya aurar mace fiye da guda daya, amma kuma ta hana mata auran maza da yawa. Yanzu dai Toyin ta bayyana cewa za ta auri maza guda uku idan ta cika...
Mata Da Miji
Samu kari