Mata Da Miji
'Yar wasan kwaikwayon masana'antar Nollywood, Damilola Adegbite ta bada wani labari mai ban mamaki a Instagram. Wani dan Najeriya ya yanke hukuncin siya wa karuwar shi gida a Ikoyi bayan matar shi ta kwashi kawayenta...
Wata mata ta rasa yadda zata yi da ya wuce ta bayyana gaskiya a kan cin amanar mijinta da tayi bayan gwajin kwayar halitta ya bayyana cewa 'yan biyun da ta haifa ba na mijinta bane shi kadai...
Matashiyar budurwa mai suna Amaka ta hadu da ajalinta a hannun iyayenta. Amaka ta fara soyayya ne da saurayinta mai suna Ibrahim Lawal tun tana babbar makarantar sakandire a garin Legas. Soyayyarsu tayi nisa don iyayen Ibrahim...
Hada abokan mu'amala a rayuwa dai ana danganta shi ne da maza. Wannan kuwa wata jarumta ce da cikar isa wacce ubangiji ke basu. A nan kuwa wata mace ce me kamar maza. Ta yi mu'amala tare da maza hudu kuma ta samu juna biyu...
Wata mata 'yar asalin kasar Kenya mai suna Edna Mukwana ta ba mutane da yawa mamaki. Mukwana ta siyar da mijinta ne a kan naira dubu shida kacal don ta samu kudin siya wa 'ya'yanta sabbin kayan sabuwar shekara...
Wata mata mai suna Betsy ta bayyana labarin cin amanarta da aka yi. Betsy tace sunyi aure da mai gidanta mai suna Ken kusan shekaru hudu da suka gabata, amma basu samu haihuwa ba. A cikin shekarun kuwa ita ke ciyar da kanta tare..
Wani mutum ya kashe sirikarshi. Jaridar The Nation ta gano cewa lamarin ya faru ne a titin Arubayi dake Warri, jihar Delta a cikin sa’o’i kalilan da suke rage na sabuwar shekara...
Wani magidanci ya hau dokin zuciya inda ya yi amfani da adda wajen sassara mahafiyar uwargidarsa a gidanta dake titin Arubayi cikin garin Warri na jahar Delta, daga bisani kuma ya kwankwadi gubar da ta kashe shi.
Wani daurin aure ya tarwatse a jihar Jigawa a cikin ranakun karshen makon da ya gabata. Ba a gida lamarin ya fasu ba, sai a wajen daurin auren bayan da jama'a suka taru don kulla auren...
Mata Da Miji
Samu kari