Mata Da Miji
Jami’an Hukumar daidaita tarbiyya da dabbaka shariar Musulunci a jahar Kano, Hisbah, ta kama wasu masoya biyu da suka yi gaban kansu wajen daura ma kansu aure ba tare da izini ko sahhalewar iyayensu ba.
Bayan kammala duk shirye-shiryen bikin da za a yi a makon da ke zuwa, ango ya sanar da fasawarsa. Wannan lamarin kuwa ya jawo tashin hankula daga dangi, abokai da ‘yan uwa...
Wata mata wacce har yanzu ba a gano sunanta ba ta jawo cece-kuce a kafafen sada zumuntar zamani sakamakon hotunanta face-face cikin jini da ke yawo. Kamar yadda ake zargi, mijin matar dan sanda ne ma’aikaci a jihar Kaduna...
An kammala shagulgulan biki cikin farin ciki a Karofi ranar Alhamis, a cikin makon jiya, inda daga nan aka wuce tashar mota dake Dustin-Ma aka dauki hayar babbar motar daukan fasinja da zata dauki amarya da dattijan da zasu raka
A kalla gwamnoni uku ne a arewa suka kara aure bayan nasarar da suka samu a zabukan 2019 da aka yi. Wadannan gwamnonin sun kara aure ne kamar yadda addinin Islama ya tanadar. Biyu daga cikinsu gwamnonin APC ne inda guda daya kacal
Wata mata mai shekaru 24 ta salube bayan da mijinta ya watsa mata tafasasshen ruwa hade da soyayyen man girki. Matar mai suna Winnie Wambua ta yi ikirarin cewa, tsohon mijin nata mai matsakaicin shekaru mai suna Henry Mugonda...
Wata mata na kwance a gadon asibiti rai a hannun Allah, bayan da mijinta yayi mata mugun duka a kan kazar Kirsimati. An ruwaito cewa, wani mutumin asalin kasar Uganda mai shekaru 50, ya yi wa matarsa mugun duka saboda yanka...
Wani magaidanci mai matsakaicin shekaru kuma mamuguncin uba ya dirka ma diyarsa yar shekara 16 cikin shege a jahar Ogun, sa’annan daga bisani ya nemi taimakon wani mai maganin gargajiya wajen zubar da cikin.
Wata mata ta shiga tsananin mamaki a rayuwarta bayan da ta gano cewa mijinta ya auri aminiyarta ta shekaru 25. Wata ma’abociyar amfani da kafar sada zumuntar Facebook mai suna Christine Aluyi, wacce ta san duk matan fiye da...
Mata Da Miji
Samu kari