Mata Da Miji
Rundunar 'yan sandan jihar Kogi ta damke wasu ma'aurata da ake zargi da taimakawa masu garkuwa da mutane a yankin Ogori/Magongo da ke Kogi ta tsakiya. Kakakin r
Wani tsohon direban tasi mai suna Ganiyu Adenekan, ya bukaci wata kotun gargajiya da ke zama a Ake, Abeukuta da ke jihar Ogun a kan ta tsinke igiyar aurensu mai
Wani mutumi ya dauko cutar Coronavirus bayan yaje yayi lalata da budurwarsa a kasar Italy, yanzu haka dai an tsare shi tare da budurwar tashi a kasar Birtaniya.
Wani mutum mai suna Taiwo Oyedeji, dan asalin Ibadan kuma mai siyar da ababen hawa ya sanarda wata kotun gargajiya da ke Ibadan cewa ya gaji da aurensa mai shek
Biloniya Ned Nwoko mijin tsohuwar jarumar fina-finai Regina Daniels ya bayyana cewa shi Musulmi ne. A don haka addini ya amince mishi da ya auri mata da yawa ka
Wani malamin addinin Musulunci, Ustaz Sa'eed AbdurRauf ya bayyana rasin saka tsoron Allah a zuciya da kuma rashin kudi a matsayin tushen lalacewar aure a kasar
A wani rubutu da ya wallafa a shafinsa na Facebook, ya bayyana cewa matarsa da suka yi aure shekarar da ta gabata, watanni biyu da suka wuce ta gudu ta barshi..
Ya ce matarsa mai suna Yetunde ba ta da kamun kai kuma ya kama ta da a kalla maza takwas tana cin amanarsa. Olabamiji dai mazaunin yankin Ojo ne kuma ya sanar d
Wata bazawara mai shekaru 52 ta gano cewa mijinta wanda ya mutu yana da wata matar daban da ita ba ta sani ba, inda hakan ya sanya rikicin dukiyar mamacin...
Mata Da Miji
Samu kari