Mata Da Miji
Wata ma’aikaciyar jinya a jihar Legas mai ‘ya’ya hudu ta yi bayanin yadda ta samu takardar shaidar mutuwarta a motar mijinta, uban ‘ya’yanta. Ta bayyana wannan labarin ne ga Toke Makinwa wanda ya wallafa a shafinshi na tuwita...
Wata mata mai suna Grace ta bayyana yadda mijinta mai dauke da cuta mai karya garkuwar jiki ya auri ‘yar su kuma suka hada kai wajen korarta daga gidanta. Grace ta auri mijinta ne tun shekaru 18 da suka gabata kuma ba ta da...
Wani mutum mai kokarin sakin matar shi ya ce yana zargin ta da zama mayya bayan duk kasuwancin shi ya fara tangarda bayan ya aureta. A wallafar da aka yi a Nairaland, mutumin ya rubuta cewa kasuwancin shi na tafiya dai-dai kafin..
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Adamu garba ya ce mazan da ke da mata daya na rayuwa ne a matsayin rabin mutane. Adamu Garba dai tsohon dan takarar shugaban kasa ne a karkashin jam’iyyar APC wanda ya ce gaskiya maza masu mace...
Wata mata mai takaba mai suna Obong-anwan ta yi kira ga maza masu aure da ke kokarin makale mata a kan su kiyayeta, kamar yadda shafin Linda Ikeji ya wallafa. Kamar yadda Obong-anwan ta sanar, wani mutum mai suna Samuel Usoro...
Caro Nduti mazauniya Nairobi ce mai shekaru 38 a duniya. Ta ce babu abinda ba ta gani ba fannin aure. Ta ga soyayya, yaudara, cin amana da kuma cin zarafi. Amma babban laifinta shine yadda ta so shi da yawa...
Kamar yadda ganau ba jiyau ba, Aishat Busari ta bayyana, wata budurwa musulma ta ki karbar sadakinta. Bayan nan sai ta bukaci angon da yayi mata alkwarin cewa ba zai karo kishiya ba a gaban dukkan ‘yan uwansu da suka halarci...
A ranar 12 ga watan Janairu na 2020 ne, wanda yayi dai-dai da kwanaki 27 da auren Sa’adatu Muhammad Babangida da angonta Najib Ahmed, mummunan lamarin ya faru. Wajen karfe 10:30 na dare ne Sa’adatu ke korafin ciwon hakori wanda...
Taron ya samu halattar manyan shugabannin siyasa da msu rike da sarautar gargajiya mabiya addinin Musulunci daga arewaci da kudancin Najeriya. Daga cikin wadanda suka halarci taron akwai shugaban kasa, Muhammadu Buhari, da uwargid
Mata Da Miji
Samu kari