Mata Da Miji
Wani magidanci ya ce zai maka uwargidarsa a gaban kotu saboda leken asiri da ta kwashe tsawon lokaci tana yi masa ta manhajar sadarwar WhatsAPP a Saudiyya.
Ana zargin wani mutum mai shekaru 47 mai suna Olabode Oluwaseun da laifin yi wa matarsa mai dauke da juna biyu dukan da ya kai ta lahira, cewar The Nation.
MC Tagwaye ya fadi inda ya fara haduwa da Mai dakinsa a Duniya. MC Tagwaye mutumin Ibo ne wanda ya yi zama a garin Shugaban kasa, kuma ya auri ‘Yar Garin Kano.
Rukaiya Bashir El-Rufai ta samu shiga kamfanin da babu ‘Yar Arewan da ta taba aiki. Za ku ji yadda Rukaiya El-Rufai ta yi abin da ba a taba yi ba a Arewa.
Marina Balmasheva, 'yar asalin kasar Rasha ta aura dan kishiyarta mai shekaru 20 mai suna Vladimir Shavyrin, bayan rabuwarta da mahaifinsa, Daily Mail ta sanar.
Wani ma'abocin amfani da Twitter ya bai wa mutane mamaki bayan da ya wallafa labarin yadda wata mata ta kashe aurenta a kan wani tsokaci da tayi a Facebook.
A rubutun da ya wallafa tare da faifan bidiyon, lauya Palijo ya ce; "mahaifin matar da aka kashe kenan yayin da ya ke kuka a kabarinta, ya na neman a yi mata ad
A ranar Juma'a, Abidemi Dada ya roki wata kotun gargajiya da ta tsinke igiyar aurensa mai shekaru 13. Injiniyan ya tabbatar da cewa matarsa ta kaurace masa.
Ta zo gidana da misalin karfe 7:00 na ymmacin ranar Lahadi, na nemeta bayan mun yi wanka amma sai ta ki amincewa, har hakan ta kai ga mun samu sabani. "Na tamba
Mata Da Miji
Samu kari