Mata Da Miji
A makon nan ne wani Matashi ya auri Budurwar da ya hadu da ita a Twitter a Najeriya. Mun kawo maku labarin soyayyar da aka fara sannu a hankali a shafinTwitter.
Wata mawakiyar Najeriya da ke zama a kasar waje ta fallasa mijinta a shafinta na Facebook bayan ta gano cewa yana da iyali a Najeriya amma ya boye mata don samu
Wata budurwa 'yar Najeriya ta bayyana yadda mijinta ya ki taimakon 'yan uwanta bayan ya biya sadakinta har kusan N600,000, jaridar The Nation Community ta walla
Dalibar jami'ar tarayya da ke Oye Ekiti a jihar Ekiti mai suna Faderera Oloyede ta rasu a dakin saurayinta mai suna Ayo Maliki a ranar Talata, 16 ga watan Yuni.
Matashiyar mai shekaru 19 a yankin Ndola da ke Zambia ta tsere daga gidan mijinta saboda tsananin bukatar jima'i da mijinta ke yi wanda hakan ke zarcewa tsawon.
Da yake magana a shafinsa na dandalin sada zumunta ranar Asabar, ango MC Tagwaye ya rubta: "wannan rana ta kasance mai muhimmanci, mun dora daga wurin da muka
Hauwa'u ta ce jariri daya namiji daga cikin 'yan hudun da ta haifa ya mutu kafin su karasa asibitin ABUTH Ta ce ragowar jarirai uku na bangare na musamman domin
A ranar 25 ga watan Mayu ne aka sha shagalin sallah. A ranar kuwa aka dinga ganin bidiyon mata aure na tikar rawa a gaban mazansu, al'amarin da wasu suka so.
A makon da ta gabata ne shugaban hukumar kwastam, Kanal Hamid Ali mai ritaya ya angwance da amaryarsa. Auren Hameed Ali da Budurwa ya bar baya da kura yanzu.
Mata Da Miji
Samu kari