Mata Da Miji
Mafi yawan 'yan Najeriya munafikai ne, basa son karbar gaskiya. Ni, Halima Abubakar, na fada cewa akwai maza ma su aure da ke neman maza da mata. Su taimaki ray
Kotu ta raba auren shekaru goma sha bakwai har da 'ya'ya hudu bayan mata ta yi karar mijinta inda take zarginsa da yunkurin yin kudi da ita ta hanyar tsafi.
Wata kotun Majistare da ke garin Osogbo, a jihar Osun, a ranar Talata ta bukaci a tsare mata wata matar aure mai shekaru 44 a duniya mai suna Adetoro Olawuni.
Wani mutumi dan Najeriya wanda ke da shafin Twitter mai suna @AdesojiMinkail ya yiwa matarsa kyautar sabuwar mota. Kafin ya bata kyautar motar ya shigo da...
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta damke wani magidanci mai suna Auwalu Kabaki, mazaunin kwatasa ta Mariri da ke karamar hukumar Kumbotso bayan rufe matarsa.
Wani Fasto Adebayo Bamidele, ya roki kotun gargajiya da ke zama a Mapo, da ta raba aurensa na shekaru 17 da matarsa Felicia, saboda tana lalata masa harkoki.
Ta ce akwai bukatar ma'aurata su rungumi tsarin sulhu da tattaunawa a duk lokacin da wata ta taso a tsakaninsu, a cewarta, ta hakan ne kadai za a samu zaman laf
Bayan kusan watanni kimanin hudu, Mai dakin Mubarak Bala ba ta san inda Mijinta ya shige ba. Har Lauyansa yanzu wata da watanni kenan bai san inda ya ke ba.
A ranar Talatar da ta gabata ne wata karamar 'yar kasuwa, mai suna Damilola Osilulu, ta sanar da kotun Ile-Tuntum dake Ibadan, cewa ta yiwa mijinta mai suna...
Mata Da Miji
Samu kari