Mata Da Miji
Amarya ta samu kyakkyawar nasiha daga wajen mahaifiyarta a ranar bikin aurenta. Ta ce bai kamata budurwar ta guji faranta wa mijinta rai a kan gadon su ba.
Wata mata 'yar kasar Mali da ta haifi jarirai tara ta bayyana cewa kula da su yana da wuya. Halima Cisse ta ce kudin asibitin su ya kai kimanin N378,922,650.60.
Wata uwargida, Amina Aminu, ta kai mijinta, Umar Muhammad gaban Kotun Shari’ar Musulunci da ke zaune a Magajin Gari, Jihar Kaduna, tana neman a raba aurensu.
Wata baiwar Allah yar Najeriya ta shige daga ciki yayin da ta auri masoyinta wanda ya kasance Bature. Kyawawan hotuna daga bikin aurensu ya haifar da cece-kuce.
Diyar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Zahra Indimi, a kwanan nan ta bayyana dalilin da yasa matar mutum c eta fi dacewa wajen fadar ko shi mutumin kirki ne.
Tabbass Hausawa sun yi gaskiya da suka ce matar mutum kabarinsa, hakan ce ta kasance ga wani matashi dan jihar Bauchi da ya auri wata budurwa duk da nakasarta.
Wasu ma'aurata wadanda tuni suke da yara shida sun sake haihuwar yara hudu a lokaci daya a Benin, babban birnin jihar Edo. Ma'auratan na neman taimakon jama'a.
Mutumin yana da mata 43 da yara sama da 200 domin ba a lissafa yaransa mata wadanda suka yi aure suka koma zama da mazajensu a wurare daban-daban na kasar.
Wani katin gayyatar zuwa wajen daurin aure da aka shirya shi kamar takardar kudi N500 ya haddasa cece kuce a tsakanin mabiya shafukan sada zumunta ta zamani.
Mata Da Miji
Samu kari