Mata Da Miji
Kamar yadda mutumin wanda tsohon lauya ne kuma dan kasuwa ya wallafa, mata suna kawar da hankalin mutum daga gina kanshi domin ya gwada a kan mata sama da 100.
Wata mata ta daka tsalle gaban masu rajin kare hakkin bil'adama, bayan mijinta ya takura mata da cewa sai sunje anyi musu gwajin asibiti na DNA don ya samu.
Wani dillalin gidaje da filaye, Babangida Sadiq Adamu ya shiry tsaf domin auran kyawawan 'yan mata biyu a rana daya. Adamu zai aura Maimuna Mahmud da Maryam.
Wani dan Najeriya ya rabu da matarsa bayan mahaifiyarta ta hana shi ganin yaransa saboda ikirarin bai gaisheta ba.A wani bidiyo wanda mijin yayi, an gan shi ya.
Miyagun ‘Yan bindigan da su ka sace mutane a Jihar Taraba sun yi masu kudi, sun ce sai an biya Miliyan 52 za a fito da Matasan da aka sace a hanyar zuwa biki.
A jihar Ekiti ne ‘Yan Sanda sun cafke wani da ake zargi da tarawa da sa’ar mahaifiyarsa. Zargin kwanciya da tsohuwar nan da karfi da yaji ya kai shi kurkuku.
Wani fusataccen magidanci ya je kafar sada zumuntar zamani domin daukar fansa daga matarsa wacce ke cin amanarsa da kaninshi, Kamar yadda Bidiyon ya nuna dai.
Wata Mai jego maras ta saida jaririn da ta haifa a kan N10, 000. Wannan Uwa mara tausayi ta fadi dalilin saida jaririn da ta haifa ga wani malaminta a Ondo.
Al'amuran soyayya da alaka tsakanin mata da maza ba abubuwa bane da masu amfani da kafar sada zumuntar zamani ke yin shiru idan aka tsokano. Zamani ya zo da.
Mata Da Miji
Samu kari