Masu Garkuwa Da Mutane
Mun samu rahoton cewa hukumar 'yan sandan jihar Osun, ta samu nasarar cafke wasu mutane uku masu garkuwa da mutane; Henry Omenihu, Paul Chituru da Henry Bright da suka saba gudanar da ta'addancin su sanye da tufafi na Kakin Soji.
Runduna ta musamman masu aiki da kwakwal na hukumar Yansandan Najeriya, IRT, ta samu nasarar cafke wani rikakken dan bindiga, da ya shahara a satar mutane, mai suna Ibrahim Barau, inkiya Rambo a jihar Kaduna, inji rahoton NAIJ.com
Sai dai Mahaifin nata, Tumba Garba, dattijo tsohon soja, yanzu ya fito ya wanke kansa, inda yace shi kam baya kyamar duk wani mai canja addini a dangi, domin shima da dan Kirista ne, amma ya musulunta ya bar iyayensa a Kiristanci
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Kaakaki Gambo yana fadin sunayen yan fashin kamar haka: Muntari Jibrin, mai shekaru 25, Dabo Hassan 60, Abdullahi Alhaji Samu 20, Tukur Mamman 20, Babangida Saidu 27 da kuma Ishaku Yusuf 20.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wannan lamari ya faru ne da safiyar ranar Litinin 16 ga watan Afrilu akan sabon titi na jihar Kano, hanyar zuwa karamar hukumar Madobi, a lokacin da ma’aikatan kamfanin ke kan hanyarsu ta zuwa aiki a ci
Jami'an Yan sanda a jihar Benuwe sun ceto wata mata, Martha Eyong mai shekaru 40 yar asalin kasar Kamaru wadda aka sace tun 1990 a yayin da taje rubuta jarabawar shika jami'a wato JAMB a birnin Calabar. Kamar yadda da shaidawa Cha
Kwamishinan Yansandan jihar, Austin Iwar ya tabbatar da kisan jami’an Yansandan guda biyu, haka zalika wani mazaunin kauyen ya shaida ma majiyarmu cewa yan bindigan sun kai farmakin ne dauke da muggan makamai, inda suka tare hanya
Kwanan nan mu ka ji cewa Najeriya ta fi karfin irin su Rasha a wajen yawan jama’a. Yanzu maganar da ake yi Najeriya na daf da zama kasa ta 5 wajen tarin al’umma a Duniya. Mutanen Najeriya sun doshi mutum miliyan 200.
Haka zalika, Kwamishinan ya bayyana cewa sun kama yan sara suka guda 10 da suka yi kaurin suna wajen janyo tarzoma a garin Gusau, tare da wasu masu garkuwa da mutane su 2, bayan sun aika da wasikar barazana zuwa wasu kauyukan jiha
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari