Masu Garkuwa Da Mutane
Wadanda ake tuhumar; Babagana Mustapha; direban adaidaita sahu, da abokansa guda biyar; Isa Hassan, Kari Kambo, Bulu Umar, Alhaji Mustapha, da Isma'il Babagana, sun zargi kuku, Mickey Dauwo; dan asalin kasar Kotono, da sacewa Must
Daya daga cikin yan matan Dapchin da Boko Haram suka saki a yau Talata, 21 ga watan maris 2018 ta ce kawayennsu 5 sun rasa rayukansu ne saboda cinkoso cikin motan da aka daurasu lokacin da akayi garkuwa da su.
Sai dai yan matan sun tabbatar da cewar barayin sun yi musu fyade, bayan nan suka lakada musun dan banzan duka, sa’annan suka jefa cikin wani ramu, inda a nan suka kwana. Daga karshe suka nemi a biyasu kudin fansa naira miliyan 1.
"Babu yadda za a yi a sace adadin irin wadannan makudan kudade a ce tattalin arzikin kasa ba zai shiga matsala ba. Dole mu fada, dole mu tona domin ta yaya zamu tattauna batun gyaran tattalin arzikin kasar mu ba tare da yin waiway
Wani mazaunin kauyen, Yushau Bingi ya shaida ma majiyarmu cewar sun binne mutane 7, yayind a yan bindigan suka yi awon gaba da wasu mutanen garin, hakazalika shima tsohon kansilan mazabar Bingi, Musa Umar ya tabbatar da kisan muta
Wata kungiyar mabiyya addinin Kirista da ke jihar Neja ta shawarci gwamnatin tarayya ta mayar da makarantun kwana, musamman na mata da ke yankunnan arewa maso gabashin kasar nan zuwa na jeka-ka-dawo. Hakazalika, kungiyar tayi kira
Ana zaman dar-dar a Kuros-Riba bayan an sace Matar ‘Dan Majalisa. An kuma sace Iyalin wani ‘Dan Majalisa bayan kwanakin baya an yi hakan. Jami’an tsaro sun toshe hanyoyin shiga da fita domin a gano wannan Baiwar Allah.
Sojojin Kasar nan sun kai hari a wani daji a Kogi a Ranar Lahadi. Rundunar ta yi nasarar damke wani hatsabibi da ya ke garkuwa da mutane a Yankin. Sojin kasar sun ce yanzu haka dai ana kokarin cigaba da gano wadannan masu ta'asa.
Hukumar ‘Yan Sanda ta jihar Sakkwato ta kama wasu mutane biyu bisa zargin satar mutane, Awaisu Isah mai shekaru 20, da kuma kabiru Lawali mai shekaru 25, bisa zargin kitsa makirci, tsoratarwa da kuma kwace. A yayin gabatar da wada
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari