Masu Garkuwa Da Mutane
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kwamishinan Yansandan jahar, Omolulu Bishi ya bayyana haka a ranar Laraba, 17 ga watan Afrilu yayin da yake ganawa da manema labaru a babban ofishin Yansandan jahar inda ya taso keyar barayin.
Legit.ng ta ruwaito Sojojin sun kaddamar da wannan sameme ne da misalin karfe 1 na daren Talata, inda suka kama barayi guda biyar, yayin da wasu barayi hudu suka tsere, sa’annan suka ceto mutane biyar da sukayi garkuwa dasu.
Zakakurin lauya kuma gogagge a kan fafutikar kare hakkin dan Adam, Mista Femi Falana, ya zargi 'yan siyasa da kasancewar su a matsayin ummul aba isin duk wani kalubale da Najeriya ke fuskanta a halin yanzu.
Daya daga cikin miyagun ababe masu ta'addancin garkuwa da mutane da kuma satar shanu da hukumar 'yan sanda jihar Nej ta cafke, ya bayyana nemawa iyalan sa abinci a matsayin dalilin da sanya ya dauki wannan hanya da ba ta bullewa.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito a ranar Laraba, 10 ga watan Afrilu ne Yansanda suka bayyana Shehu ga manema labaru a babban ofishin Yansanda dake garin Akure na jahar Ondo, tare da abokan aikinsa guda hudu.
A jiya Talata ne hukumar 'yan sandan jihar Kano ta rufe wurin hakar ma'adanai da ke Rimi, cikin karamar hukumar Sumaila, domin tabbatar da umarnin da gwamnatin tarayya ta bayar. Gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin rufe...
Al'umma daga garuruwa da dama daga kananan hukumomin da suke makwabtaka da dajin Kamako ne suka hada wata runduna ta 'yan sa kai, inda suka hadu a garin Dungun Ma'azu dake cikin karamar hukumar Sabuwa a jihar Katsina, inda suka...
Legit.ng ta ruwaito shi dai wannan mugun sunansa Sani Ibrahim Iliyasu Birtu, kuma bafillace ne, inda dakarun rundunar Sojan suka kamashi a dajin Rijana dake cikin karamar hukumar Chikun na jahar Kaduna.
Mutane goma sha tara ne suka riga mu gidan gaskiya sakamakon hatsarin mota da ya faru da su a Daudawa da ke karamar hukumar Faskari na jihar Katsina a kan hanyarsu na dawowa daga kauyen Kauran Tsauni da ke gundumar 'Yan Kuzo a kar
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari